SaniBinAliyu (@sanibinaliyu) 's Twitter Profile
SaniBinAliyu

@sanibinaliyu

ID: 545506327

calendar_today04-04-2012 22:56:56

1,1K Tweet

419 Takipçi

2,2K Takip Edilen

Senator Shehu Sani (@shehusani) 's Twitter Profile Photo

Those of you Tweeting,posting or uploading Happy Valentine,please mention the name of the person the message is directed to. Thank you.

Senator Shehu Sani (@shehusani) 's Twitter Profile Photo

For those who perished in the Abuja Plane crash,May their souls Rest In Peace.May the Almighty give their families the fortitude to bear the loss.Ameen.

SaniBinAliyu (@sanibinaliyu) 's Twitter Profile Photo

Ko da a ce yin allurar rigakafin cutar Corona Virus dole sai an yi wa kowa. Ni kam ba wanda ya isa yayi min, saboda ni har yanzu ba wanda na yarda da shi a masu mulkin Najeriya.

Ko da ma a ce dole ne sai an yi wa kowa allurar rigakafin cutar Corona Virus. To ni ba zan yarda a yi min ba. Don kuwa ta yiwu wadda za a yi wa masu mulki ita ce mai kyau. Wadda za a yi wa talakawa kuwa ba mai kyau ba ce, saboda masu mulkin mu miyagu ne.

Audunjabberi yana koyar da zagin matan ANNABI SAW da sahabban sa. Shi kuwa kwankwaso coci ya shiga yana cewa ba laifi musulmi ya shiga coci yayi addu'a irin ta su. Shin ko a ina yasamo wannan fatawar?

Da jin labarin matakin da IG na kasa ya dauka a kan harin da aka kaiwa gwamnan Benue. Ya tabbata cewa masu mulki yan sanda suke yi wa aiki ba al'ummar kasa gaba daya ba.

A saboda neman hadin kan kiristoci, idanun kwankwaso sun rufe. Ya shiga coci yana yin addu'a irin ta su yana cewa amin don sunan Yesu madaukaki. Babu shakka wannan ganganci ne ba kuskure ba, domin kuwa haramun ne.

Za mu shiga azumin watan Ramadan, uban giji SWT ya karbi ibadun mu da addu'o'in mu. ALLAH ya sa mu shiga a sa'a ya ba mu lafiyar yin sa da abin da za mu yi bukatu a cikin sa. Don kaunar da muke yi wa ANNABI MUHAMMAD SAW.

Kisan gillar da ake yiwa talakawa bai dame ku ba, sai batin kin yada maganar shugaban kasa. To in kun dakatar da yin amfani da Tweeter, wa kuka yi wa?