ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile
ADAM ZANGO

@princeazango

Singer /Actor
.
FOR MORE ENQUIRIES ON BUSINESS, CALL MY MANAGEMENT__ +2348032863252
PLEASE STRICTLY ON BUSINESS THANK YOU

ID: 2307040603

linkhttps://fanlink.to/uv5q0 calendar_today23-01-2014 18:27:57

2,2K Tweet

226,226K Takipçi

345 Takip Edilen

ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

Sabuwar waka_ Kun fa ya kun _ Daga kamfanin farin gida na [Adam A. Zango] Ku nazarceta ku saurareta ku fahimceta sannan ku tayamu yadata! #KUNFAYAKUN Tana magane akan wadanda suke tunanin cewa idan kana aikin kaskanici wata rana bazaka zama wani ba!

ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

“FARIN WATA SEASON 3 series yana nan zuwa muku a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare. 𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐖𝐀𝐓𝐀 𝐬𝐡𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐨 SEASON 3 #FarinWatakannywood #FarinWataShaKallo

“FARIN WATA SEASON 3 series yana nan zuwa muku a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare.
𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐖𝐀𝐓𝐀 𝐬𝐡𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐨 SEASON 3

#FarinWatakannywood
#FarinWataShaKallo
ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

Cigaban shirin “FARIN WATA SEASON 3 series yana nan zuwa muku a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare.

ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

SAFWAN GY_ SSA SPECIAL DUTIES TO KANO STATE GOVERNO! ABBA KABIR YUSUF! * Idan na fada muku abinda wannan bawan Allah yayi min zaku sha mamaki. Yayi min abinda duk duniya babu wanda ya taba min irinsa! ABINDA KAYI MIN ALLAH YA NINKA MAKA SAU DUBU,

ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

Cigaban shirin “FARIN WATA SEASON 3 series zai fito zuwa gareku ranar juma'a 15 ga watan june a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare. Ku garzaya kan YouTube channel

ADAM ZANGO (@princeazango) 's Twitter Profile Photo

Genre:* Drama, Thriller, Romance BABY Series _ Synopsis_ charming young man, fueled by a dark past, manipulates and plays with women's hearts to exact revenge on the gender he feels wronged him, but his game takes a surprising turn when he meets his match.

Genre:* Drama, Thriller, Romance

BABY Series _ Synopsis_ charming young man, fueled by a dark past, manipulates and plays with women's hearts to exact revenge on the gender he feels wronged him, but his game takes a surprising turn when he meets his match.