Abubakar Maje๐Ÿ‘‘ (@pretetee) 's Twitter Profile
Abubakar Maje๐Ÿ‘‘

@pretetee

Better good manners than good looks.
#Hala madridโšฝ๏ธ

ID: 2775990268

calendar_today19-09-2014 14:39:50

12,12K Tweet

3,3K Takipรงi

1,1K Takip Edilen

Abubakar Maje๐Ÿ‘‘ (@pretetee) 's Twitter Profile Photo

Congratulations on your turbaning ceremony Alh. Basiru Nuhu Sanusi as Chiroman Dutse & Lamido Nuhu as Sarkin Dawakin Tsakar Gida by HRH Alh.Hamim Nuhu Sanusi, Emir Of Dutse! This is a well deserved honor that reflects your dedication,wisdom & integrity Allah y taya riko๐Ÿ™

Congratulations on your turbaning ceremony Alh. Basiru Nuhu Sanusi as Chiroman Dutse & Lamido Nuhu as Sarkin Dawakin Tsakar Gida by HRH Alh.Hamim Nuhu Sanusi, Emir Of Dutse! This is a well deserved honor that reflects your dedication,wisdom & integrity 
Allah y taya riko๐Ÿ™
HADEJIA EMIRATE ๐Ÿ‘‘ (@hadejia_emirate) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa Arch. Muhammed Namadi Sambo GCON a gidan dake Asokoro, Abuja.

#DAY1 RAMADAN TAFSEER Mai Martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya halarci tafseer Al-qur'ani mai girma daga Babban limamin Masallacin sarki Mallam Yusuf Abdulrahman Ya'u

#DAY1 RAMADAN TAFSEER 
Mai Martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya halarci tafseer Al-qur'ani mai girma daga Babban limamin Masallacin sarki Mallam Yusuf Abdulrahman Ya'u
HADEJIA EMIRATE ๐Ÿ‘‘ (@hadejia_emirate) 's Twitter Profile Photo

His Royal Highness the emir of Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON attend the 7th Executive Committee Meeting of the Northern Traditional Rulers' Council (NTRC) in Borno, themed "Enhancing Security as a Panacea for Stability and Development of the North"

Mai Martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya karbi bakuncin Kungiyar JIBWIS ta kasa bisa jagorancin Shugaban kungiyar Sheikh Dr. Abdullahi Bala da tawagarsa a fadar Sarki Hadejia.

Mai martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya karbi bakuncin Mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA bisa masa ta'aziyar rasuwar Tafidan Hadejia, Alhaji Kaila Umar. Allah ya jikan sa da Rahama yasa Aljannar fiddausi ce makomar sa Ameen.

Mai martaba  sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya karbi bakuncin Mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA bisa masa ta'aziyar rasuwar Tafidan Hadejia, Alhaji Kaila Umar.

Allah ya jikan sa da Rahama yasa Aljannar fiddausi ce makomar sa Ameen.
HADEJIA EMIRATE ๐Ÿ‘‘ (@hadejia_emirate) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON, Shugaban Majalisan Sarakunan Jihar Jigawa, ya ziyarci Mai Martaba Sarkin Zazzau, Amb. Ahmad Nuhu Bamalli, CFR a Fadansa dake Zaria. May 8, 2025.

Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON, Shugaban Majalisan Sarakunan Jihar Jigawa, ya ziyarci Mai Martaba Sarkin Zazzau, Amb. Ahmad Nuhu Bamalli, CFR a Fadansa dake Zaria.

May 8, 2025.
HADEJIA EMIRATE ๐Ÿ‘‘ (@hadejia_emirate) 's Twitter Profile Photo

Mai martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya halarci taron hadin gwiwa tsakanin Gwamnonin Jihohin Arewa da Shugabannin Majalisun Sarakunan Arewa bisa jagorancin sarkin Musulmai a dakin taro na Sir Kashim Ibrahim da ke fadar gwamnatin Kaduna. May 10, 2025.

Mai martaba sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya halarci taron hadin gwiwa tsakanin Gwamnonin Jihohin Arewa da Shugabannin Majalisun Sarakunan  Arewa bisa jagorancin sarkin Musulmai a dakin taro na Sir Kashim Ibrahim da ke fadar gwamnatin Kaduna.

May 10, 2025.
Abubakar Maje๐Ÿ‘‘ (@pretetee) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya halarci bikin kaddamar da Littafin tsohon gwamnan jihar Jigawa Dr. Sule Lamido CON mai taken ( Being True To Myself) wanda aka gudar da shi a dakin taro na NAF Conference Centre Abuja.