Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profileg
Northern blog

@northern_blog

Instagram: northernblog___

ID:948622785252937734

calendar_today03-01-2018 18:31:11

9,0K Tweets

68,8K Followers

9,7K Following

Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Mezakuce?

Sheikh Musa Lukuwa Sokoto, ya gabatar da Sallar idin karamar Sallah tare da mabiyanshi a jihar Sokoto, Jihar Mai Girma Sarkin Musulmai

Sheikh Musa Lukwa, a Sokoto-based cleric, on Tuesday, led his followers to observe eid prayer.

Mezakuce? Sheikh Musa Lukuwa Sokoto, ya gabatar da Sallar idin karamar Sallah tare da mabiyanshi a jihar Sokoto, Jihar Mai Girma Sarkin Musulmai Sheikh Musa Lukwa, a Sokoto-based cleric, on Tuesday, led his followers to observe eid prayer.
account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Hours kadan Dasuka wuce Tayi posting a account dinta na Instagram, Yan’uwanta Sunce tarasu bayan tadauki azumi ayau dinnan

Hours kadan Dasuka wuce Tayi posting a account dinta na Instagram, Yan’uwanta Sunce tarasu bayan tadauki azumi ayau dinnan
account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Wani Matashi ya hallaka kannensa mata biyu har lahira da Muciya.

An shiga ruɗani yayin da aka yi zargin wani matashi da kashe ƙannensa mata su biyu a unguwar Hausawar Mandawari da ke jihar Kano.

Wani Matashi ya hallaka kannensa mata biyu har lahira da Muciya. An shiga ruɗani yayin da aka yi zargin wani matashi da kashe ƙannensa mata su biyu a unguwar Hausawar Mandawari da ke jihar Kano.
account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

An kama wani gardi ya yi shigar mata a dakin kwanan ɗalibai mata a Kano

Jami’an Hukumar tsaron Farar Hula, wanda aka fi sani da ‘Civil Defence’ a jihar Kano sun cafke wani mutum mai suna Muhammad Munzali daga Kaura Gidan Damo a karamar hukumar Shanono a jihar.

An kama wani gardi ya yi shigar mata a dakin kwanan ɗalibai mata a Kano Jami’an Hukumar tsaron Farar Hula, wanda aka fi sani da ‘Civil Defence’ a jihar Kano sun cafke wani mutum mai suna Muhammad Munzali daga Kaura Gidan Damo a karamar hukumar Shanono a jihar.
account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Mazan Da Ta Hada Baki Da Su Domin Su Kashe Mijinta Saboda Ya Ara Mata Naira Dubu 400 Ta Yi Sana’a Ta Salwantar A Jihar Kaduna

account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Mahaifin Dr Bashir Aliyu Umar Ya Halarci Rufe Tafsir Din Danshi😍

Mahaifin Dr Yayi Godia Wa Allah Da Zuriyar Da Allah Ya Bashi Tun Daga Kan ‘ya’ya Da Cikoki,Ya Kumayi Addua Wa Duk Wanda Yake Fatan Wannan Ni’ima Da Allah Ya Bashi
Allah Ka Albarkace Mu Da Zuriyar Masu Yada Addinka

account_circle