MS Gadanya. (@mmkalla) 's Twitter Profile
MS Gadanya.

@mmkalla

IF I DIE PRAY FOR ME.

ID: 1155535325554454529

calendar_today28-07-2019 17:47:45

19,19K Tweet

1,1K Takipçi

4,4K Takip Edilen

MS Gadanya. (@mmkalla) 's Twitter Profile Photo

Mugun ji da mugun gani Allah kayi mana tsari dasu. Allah ka raba mu da mumunar kaddara. Aameen Wannan Adduar na da matukar muhimanci.

MS Gadanya. (@mmkalla) 's Twitter Profile Photo

A duk lokacin da kaga mumumar abu ya sami wani, ka fadi alheri ko kayi shiru, saboda kaima baka wuce ka fada irn wannan kaddarar ba. Allah ka shirya mu ka shiyar mana zuriar mu, ka rufa mana asiri duniya da lahira.

Muh'd Yahya Bamalli (@muhdyahaya_b) 's Twitter Profile Photo

Indai kaishi prison shine mafi alkhairi agareshi, wannan yazama kyakkyawan Qaddara. Akwai lokutan da Allah yake tona asirin munanan ayyukan da Dan Adam yakeyi aboye domin A hukuntashi sannan yazama mai hanyar tuba agareshi.

𝐄𝐐𝐑𝐀𝐀𝐀𝐌👳🏻‍♂️ (@eqraaam) 's Twitter Profile Photo

-Allah ka ba Sultan ikon cin wanan jarabwan -Allah ka saukaka masa. -Allah kasa wanan yaza ma sandiyar sa shiga Aljannah -Allah mu kuma ka kare mu da mumunan kaddara -Allah ka shirya mu ka tsare mana imanin mu

Abu Jabir Penabdul (@penabdull) 's Twitter Profile Photo

Duk sa’an da ‘yan Bid’ah suka yi yunkurin yakan Sunnah da ma’abutan ta, sai Allah ya dada ruguza bid’ah. Mu kullum cigaba take kawo ma Da’awar Tauheedi da Sunnah. Alhamdulillah

Muh'd Yahya Bamalli (@muhdyahaya_b) 's Twitter Profile Photo

Babu abunda zaisa inyi fada ko Zage Zage da wani kawai sabida banbancin ra'ayi a Siyasa. Kowa Yanada nashi ra'ayin kuma kowa yana kare wanda yake ra'ayin shine. Iya abunda nasani, shine duk Wanda kake karewa akwai hisabi dakuma dalilin kareshi ranan alqiyama.

Hajiya Zee mai abincin en gayu (@spicy__bites) 's Twitter Profile Photo

Always Made in Egypt • Soft and doesn’t leak •For sensitive skin •28 pads (long) •Maxi Thick •+7 pads free | Jumbo Saver Pack • (Making 35 pads ) 7500 naira only

Always Made in Egypt 
       •     Soft and doesn’t leak
•For sensitive skin
•28 pads (long)
•Maxi Thick
•+7 pads free | Jumbo Saver Pack 
       •      (Making 35 pads ) 

7500 naira only
Zayn (@that_zayn) 's Twitter Profile Photo

Wato 300k ba kuɗi bane 🤔?? Twitter da reality kamar nisan dake tsakanin sama da qasa ne. Rayuwa tanada bambanci fa.Kaje cikin gari da qauyuka kaga yadda ake rayuwa da less than 100k. A kome na rayuwa nan ka nemi albarka da rufin asiri kawai ka manta da quantity.

Al-fawaaid Bookshop (@chubado_a) 's Twitter Profile Photo

The People you relate to on a daily basis; siblings, Parents, colleagues & business partners are the most deserving of your forgiveness. There's a greater chance of them annoying you than an outsider. Paraphrasing Sh. Prof. Sani R/Lemo's words.