Mabudi
@mabudishow
Barka da zuwa fagen tsantsar tattaunawa don magance matsalolin da ke damun Arewacin Najeriya.
ID: 1900157376495579136
http://youtube.com/@mabudishow 13-03-2025 12:10:09
6 Tweet
9 Takipçi
3 Takip Edilen
Kasuwar Fina-finai ta canza salo. Mun tattauna da Umar M Shareef shirin Mabudi. Inda muka tabo yanayin sana'ar waka da kuma finafinai da kuma yadda kasuwar ta za a sakamakon fitowar kafafen sadarwar zamani. Ku je ku kalli cikakkiyar hirar a shafinmu na youtube.com/@mabudishow