JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile
JKD Media

@jkdmedia_

The Official Twitter Handle of JKD TV (DSTV Channel 391) and Hamada FM Kaduna

ID: 1243618781030744064

linkhttp://www.jkdtv.com calendar_today27-03-2020 19:20:33

460 Tweet

167,167K Followers

122 Following

JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Dubban mutane da suka gudanar da zanga-zangar bayyana bakin ciki bisa ga wahalhalun da Falasinawa ke sha a Dandalin Tahrir da ke birnin Alkahira na ƙasar Masar. Hoto: AFP📷

Dubban mutane da suka gudanar da zanga-zangar bayyana bakin ciki bisa ga wahalhalun da Falasinawa ke sha a Dandalin Tahrir da ke birnin Alkahira na ƙasar Masar. 

Hoto: AFP📷
JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Hukumar lafiya ta ce akwai yiwuwar barkewar cutar Tarin Fuka a Najeriya saboda karuwarta a Borno jkdtv.com/p/hukumar-lafi…

Hukumar lafiya ta ce akwai yiwuwar barkewar cutar Tarin Fuka a Najeriya saboda karuwarta a Borno

jkdtv.com/p/hukumar-lafi…
JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Majalisar Shari'a ta Najeriya ta yiwa Alƙalai 11 ƙarin girma zuwa kotun koli Karin bayani: jkdtv.com/p/majalisar-sh…

Majalisar Shari'a ta Najeriya ta yiwa Alƙalai 11 ƙarin girma zuwa kotun koli

Karin bayani: 

jkdtv.com/p/majalisar-sh…
JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Kai Agaji Ga Iyalan Mutanen Da Harin Jirgin Sojin Najeriya Ya Hallaka Karin bayani: jkdtv.com/p/gwamnatin-ji…

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Kai Agaji Ga Iyalan Mutanen Da Harin Jirgin Sojin Najeriya Ya Hallaka

Karin bayani:
jkdtv.com/p/gwamnatin-ji…
JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Rundunar Sojin Najeriya Da Ta Yi Kwaskwarima Ga Dokokinta Karin bayani: jkdtv.com/p/majalisar-di…

Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Rundunar Sojin Najeriya Da Ta Yi Kwaskwarima Ga Dokokinta

Karin bayani:

jkdtv.com/p/majalisar-di…
JKD Media (@jkdmedia_) 's Twitter Profile Photo

Majalisar Dokokin Najeriya ta ce ba za ta lamunci sakacin ma'aikatan gwamnati wajen kare kasafin kudi ba Karin Bayani: jkdtv.com/p/majalisar-do…

Majalisar Dokokin Najeriya ta ce ba za ta lamunci sakacin ma'aikatan gwamnati wajen kare kasafin kudi ba

Karin Bayani: 

jkdtv.com/p/majalisar-do…