profile-img
Jerry Adams CNA ,ACTI ,FCE, MNIM

@jerryadams225

This is the official page of the Executive Chairman ,Kaduna State Internal Revenue Service

calendar_today31-08-2013 14:18:04

1,3K Tweets

1,0K Followers

877 Following

Jerry Adams CNA ,ACTI ,FCE, MNIM(@jerryadams225) 's Twitter Profile Photo

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Hukumar Tattara Kudaden shiga Ta Jihar Kaduna ta Samar da wayar sadarwa Wanda zai dunga aiki ba dare ba rana, zaku iya kiran mu domin neman karin bayani Ko korafi akan abun da yasha fi harkokin haraji Ko Kuma Kudaden shiga a duk fadin jihar Kaduna.

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Hukumar Tattara Kudaden shiga Ta Jihar Kaduna ta Samar da wayar sadarwa Wanda zai dunga aiki ba dare ba rana, zaku iya kiran mu domin neman karin bayani Ko korafi akan abun da yasha fi harkokin haraji Ko Kuma Kudaden shiga a duk fadin jihar Kaduna.
account_circle