MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile
MUHAMMAD Jabir, Alfallata

@jabir_smb

The MAN I follow is HE, When HE was asked for advice HE'D reply; Don't get angry, Don't get angry, Don't get angry. Repeating it thrice...

Prophet MUHAMMAD ﷺ❤️

ID: 1635356840765603841

calendar_today13-03-2023 19:07:35

89 Tweet

7 Takipçi

48 Takip Edilen

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

𞤏𞤫𞤤𞤼𞤢𞥄𞤪𞤫 𞤳𞤮 𞤢𞤲𞥆𞤣𞤵𞤣𞤫 𞤢𞤣𞤵𞤲𞤢 𞤱𞤮𞤲𞤢𞥄 𞤀𞤤𞤶𞤢𞤲𞥆𞤢𞤸. 𞤀𞤤𞤸𞤢𞤥𞤣𞤭𞤤𞤭𞤤𞥆𞤢𞤸… 😊

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

O noddi kam "Mallam Keɗɗo" nde ngon-mi cukalel tokosel… 😊 Mi yiɗi Inna am ko ɓuri kala neɗɗo 𞤃𞤭 𞤴𞤭𞤯𞤭 𞤋𞤲𞤲𞤢 𞤢𞤥 𞤳𞤮 𞤩𞤵𞥅𞤪𞤭 𞤳𞤢𞤤𞤢 𞤲𞤫𞤯𞥆𞤮 ❤️ ALHAMDULILLAH.

O noddi kam "Mallam Keɗɗo" nde ngon-mi cukalel tokosel… 😊

Mi yiɗi Inna am ko ɓuri kala neɗɗo
𞤃𞤭 𞤴𞤭𞤯𞤭 𞤋𞤲𞤲𞤢 𞤢𞤥 𞤳𞤮 𞤩𞤵𞥅𞤪𞤭 𞤳𞤢𞤤𞤢 𞤲𞤫𞤯𞥆𞤮 ❤️

ALHAMDULILLAH.
MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

Mutum yana rubutu kurakuransa ne a kan ruwa, a yayin da na wasu kuma yana rubuta su ne a kan dutse. Shi ya sa mukafi tuna kurakuran wasu fiye da yadda muke tuna namu... #hausa #quotes

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

How to response to ignorance? ٍيُخاطِبُني السَفيهُ بِكُلِّ قُبح فَأَكرَهُ أَن أَكونَ لَهُ مُجيبا يَزيدُ سَفاهَةً فَأَزيدُ حِلمًا كَعودٍ زادَهُ الإِحراقُ طيبا -الإمام الشافعى

How to response to ignorance?

ٍيُخاطِبُني السَفيهُ بِكُلِّ قُبح
                     فَأَكرَهُ أَن أَكونَ لَهُ مُجيبا

يَزيدُ سَفاهَةً فَأَزيدُ حِلمًا
                     كَعودٍ زادَهُ الإِحراقُ طيبا 

-الإمام الشافعى
Muhammad Bin Uthman (@binuthmanm) 's Twitter Profile Photo

Mu dage da ADDU’A Kar ka taɓa ɗebe ƙauna daga tasirin addu’a. Musamman a zamani irin wanda muke ciki, DAGEWA da ROƘON ALLAH tare da kyautata ayyuka abu ne wanda ya zama wajibi ga duk mai imani. Allah Ka sa mu dace.

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

Ku masu rauni ne tunda ba zaku iya tsayawa akan gaskiya ba, sai dai ku laɓe a bayan ƙarya. Wato ta hakan ne ku ke cimma manufofin ku na zalunci ko?

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

Daɗin gaskiya kenan واللّٰـه, idan mutum ya tsaya akan gaskiya sai kaga ba abinda yake bashi tsoro Wallahi. Kai Alhamdulillah...

MUHAMMAD Jabir, Alfallata (@jabir_smb) 's Twitter Profile Photo

Wato ni dai babu babbar ni'imar da nake tunawa da ita wadda ALLAH ﷻ, Yayi mun a rayuwar nan inji daɗi kuma hankali na ya kwanta kamar in tuna cewa ni Musulmi ne. Alhamdulillah.