Abubakar Hassan (@rakabuba_) 's Twitter Profile
Abubakar Hassan

@rakabuba_

Hurt me with the truth, but never confort me with a lie.

ID: 1495094425516716035

linkhttps://youtube.com/channel/UCX7tOgNGOmIWnwAvRDLp3bw calendar_today19-02-2022 17:55:06

6,6K Tweet

525 Takipçi

457 Takip Edilen

Abubakar Hassan (@rakabuba_) 's Twitter Profile Photo

*Daga Ibnu Mas'ud (R) Manzon Allah (S) ya ce: ((Yana daga alamomin tashin Alƙiyama: Mutum zai shiga Masallaci,amma ba zai sallaci raka'a biyu ba a cikinsa.Kuma ba zai yi sallama ba,sai ga iya waɗanda ya sani))* 📚Ibnu-Kuzaimah

Hamza K (@afro_hamza) 's Twitter Profile Photo

Boko Haram, funded by USAID (CIA branch), kills mostly Muslims. Records videos, pays influencers to push propaganda claiming it mostly Christians. Gullible Christians buy it; US invades Nigeria for 37B barrels of oil under this pretext.

Abubakar Hassan (@rakabuba_) 's Twitter Profile Photo

*Daga Abu-sa'alabatu (R) : ((Manzon Allah (S) ya hana cin naman duk wata dabba mai fiƙa,daga cikin dabbobi masu farauta))* 📚 Bukhárí da Muslim

Bashir Ahmad, OON (@bashirahmaad) 's Twitter Profile Photo

Terror in the Mosques: A Chronicle of Attacks on Muslim Worshippers in Nigeria — By PRNigeria Despite global outrage over attacks on Christians, PRNigeria reports a disturbing pattern of mosque-targeted violence against Muslims in Nigeria has received far less attention—even

Terror in the Mosques: A Chronicle of Attacks on Muslim Worshippers in Nigeria

 — By PRNigeria

Despite global outrage over attacks on Christians, PRNigeria reports a disturbing pattern of mosque-targeted violence against Muslims in Nigeria has received far less attention—even
TENIOLA (@teeniiola) 's Twitter Profile Photo

Verydarkman shares details about what’s really going on after reports claimed that US President Donald Trump thr£atenéd to invade Nigeria. He also analyzed the relationship between the Nigerian president and past US presidents

Abubakar Hassan (@rakabuba_) 's Twitter Profile Photo

*Daga Abu-Juhaifa (R) : ((Manzon Allah (S) ya hana cin kuɗin jini,da kuɗin kare,ya la'anci mai cin riba da wakilinta,da mai yin tatu da wacce aka yi wa))* 📚 Bukhárí

Dele Of Bordullion Uni (@mistermandateng) 's Twitter Profile Photo

Trump is emerging as a global dictator. What is he doing to fight for Christians in Kuwait, Gaza, and Lebanon ? - Reuben Abati calls out President Trump for threatening to invade Nigeria

Abubakar Hassan (@rakabuba_) 's Twitter Profile Photo

*Daga Abdullahi Ɗan Mas'ud (R) Manzon Allah (S) ya ce: ((Za a zo da Jahannama a wannan ranar,tana da linzami dubu saba'in,a tare da kowanne linzami Mala'iku dubu saba'in ne,suna jan ta))* 📚 Muslim

*Daga Jabir Ɗan Abdullahi (R) : ((Manzon Allah (S) ya hana a kashe wata dabba ta hanyar tsare ta,har sai ta mutu))* 📚 Muslim

*Daga Jabir Ɗan Abdullahi (R) : Manzon Allah (S) ya ce: ((Abincin mutum ɗaya zai ishi mutum biyu, abincin mutum biyu zai ishi mutum huɗu,abincin mutum huɗu zai ishi mutum takwas))* 📚 Muslim

*Daga Zaidu Ɗan Sábit (R) : Manzon Allah (S) ya ce: ((Ina horonku da yin Salla a gidajenku,domin mafi alkairin sallar mutum ita ce wacce ya yi a gidansa,indai ba ta farilla ba))* 📚 Bukhárí da Muslim