🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚

@aljanimotsi

Stop fooling the fool one🤗

ID: 290479442

calendar_today30-04-2011 10:27:25

54,54K Tweet

34,34K Takipçi

6,6K Takip Edilen

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

It's time for the Youth to Rise and save Nigeria We need to retire these our aged politicians Forget about your dads, uncles in the game The future of our poor lil ones isn't measured Now is the time to make the move Hausa, Yoruba, Igbo and all Let us come together as 1 🗣️🎙️

It's time for the Youth to Rise and save Nigeria 
We need to retire these our aged politicians 
Forget about your dads, uncles in the game
The future of our poor lil ones isn't measured 

Now is the time to make the move

Hausa, Yoruba, Igbo and all
Let us come together as 1 🗣️🎙️
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Da a ce za su burge ni ko za su ji maganata🗣️🎙️🎙️🎙️ Duk wani shege ko ɗan shegiyar ɗan siyasar da ya zo Ta'aziyya Ku nemi duwatsunku masu kaifi ku yi ta jefanshi kamar shaiɗan Kar ku taɓa sake basu wata ƙofar da za su zo su yaudare ku

Da a ce za su burge ni ko za su ji maganata🗣️🎙️🎙️🎙️

Duk wani shege ko ɗan shegiyar ɗan siyasar da ya zo Ta'aziyya 
Ku nemi duwatsunku masu kaifi ku yi ta jefanshi kamar shaiɗan
Kar ku taɓa sake basu wata ƙofar da za su zo su yaudare ku
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Nigeria ƙasar da muka gada daga kakanninmu Abubuwan takaicin da ke faruwa a cikinta: 1. Ƴan ta'adda za su fito su ci karensu ba babbaka kuma su zauna lafiya. 2. A matsayinka na ɗan ƙasa nagari za ka fito neman haƙƙinka amma sai a kame ka. 3. Jami'an tsaro sun zama JANITALAU 🤦🏻‍♂️

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Yau ce rana ta biyu ta kisan gillar da aka yi wa Sarkin Gobir🤧 Mutanen gobir🗣️🎙️🎙️🎙️ Ina baku shawara a kan zuwan ƴan siyasa ta'aziyyar marigayi Lalle ko da wasa ka da ku sake ku basu wata ƙofar romon baka Kyan samu kar ku bari su shigo cikin garinku samsam ko da wasa

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Ya za ku ji idan aka ce an wayi gari an tashi da: 1. Sabon Jirgin sama ya yi HATSARI da ƴan Siyasa a ciki🤣 2. Motoci masu Bulletproof sun yi HATSARI da ƴan Siyasa🤣 3. Ginin alfarma bene ya RUFTO a kan ƴan siyasa sun ciki(kai na fasa na 3 nan kar ya zama sun samu SHAHADA)🤕🙎🏿‍♂️

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Don Allah! Wa zan bawa Certificate na Degree na, ya bani 0.5 Bitcoins?🤧 ✌️ In God's name! Who should i give my Degree Certificate, i need 0.5 Bitcoins in return? 🤧 ✌️

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Wani abun sai a gidan masu kuɗi 🤣🤣🤣 Na je gidansu abokina masu kudi, ina zaman jiranshi Kawai sai ga ɗan-Autansu da wuƙa wai zai cakamin Na tashi da gudu muna ta zagaye kujerun falon Mamansu na shigowa ta ce "kar ka gudu zai yi kuka"🤣🤣🤣🤣 Sannu uwa ta gari😁

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Mu hafa kawunan mu, lokacin zaɓen 2027 Mu fito da Bulalu, duk wadda aka bashi Taliya Ya karɓa mu ci UWASSA mu ci UBANSA Enough is enough don uban TALAKAN NIGERIA 🗣️🎙️

Mu hafa kawunan mu, lokacin zaɓen 2027 
Mu fito da Bulalu, duk wadda aka bashi Taliya
Ya karɓa mu ci UWASSA mu ci UBANSA

Enough is enough don uban TALAKAN NIGERIA 🗣️🎙️
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Ku tsaya ku ji guys🎙️🗣️ An kama wani ɗan Azare da ya yi video ya ƙalubalanci shuwagabannin Nigeria a kan tsaro! A ƙarshe cikin fushi ya ce "a gabanku za mu fara kama ku kuma har ƴaƴanku kai har kashewa ma"🙊 Amma fa da haushi, ɗan ta'adda yana da ƴanci yin komai!

GOATS 🐐 (@goats_immortal) 's Twitter Profile Photo

🔥💎 TON FAUCET FRENZY is LIVE! 💎🔥 TON ecosystem is heating up with a flood of incoming airdrops, and GOATS is here to help you score FREE $TON gas to claim ‘em all! 💎🪂 🐐 200 TON users can grab 0.1 $TON for gas fees – easy gains, fam! How to claim FREE $TON 👇 1️⃣ Join

🔥💎 TON FAUCET FRENZY is LIVE! 💎🔥

TON ecosystem is heating up with a flood of incoming airdrops, and GOATS is here to help you score FREE $TON gas to claim ‘em all! 💎🪂

🐐 200 TON users can grab 0.1 $TON for gas fees – easy gains, fam!

How to claim FREE $TON 👇
1️⃣ Join
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚 (@aljanimotsi) 's Twitter Profile Photo

Bayan dogon nazari da gawurtaccen bincike a kan Sha'awa🕵🏻‍♂️ Sakamakon dai bai canja ba sai ma tabbatuwa da ya yi muraran👨🏿‍💻 Mace budurwa da Mace tsohuwa...

Bayan dogon nazari da gawurtaccen bincike a kan Sha'awa🕵🏻‍♂️
Sakamakon dai bai canja ba sai ma tabbatuwa da ya yi muraran👨🏿‍💻

Mace budurwa da Mace tsohuwa...