GOVERNOR TWEETER🗨 (@honabdullahim12) 's Twitter Profile
GOVERNOR TWEETER🗨

@honabdullahim12

Follow my new Account 🧓old account was suspended my touwn Rimin Gado LGA

ID: 1481627233752072193

calendar_today13-01-2022 14:01:03

23,23K Tweet

24,24K Followers

1,1K Following

GOVERNOR TWEETER🗨 (@honabdullahim12) 's Twitter Profile Photo

Mu Masoya Ibrahim Namadi Munji Dadi Kuma Mun Gode Allah Alhamdulillah Namadi Bashi Da Alaka Da Dan Wawo Dan Wawo Bai Bawa Namadi Kudi Domin Yayi Belin Saba . Allah Mun Gode Allah Mun Gode Allah Mun Gode.

Mu Masoya Ibrahim Namadi Munji Dadi Kuma Mun Gode Allah 
Alhamdulillah 

Namadi Bashi Da Alaka Da Dan Wawo 
Dan Wawo Bai Bawa Namadi Kudi Domin Yayi Belin Saba .

Allah Mun Gode 
Allah Mun Gode 
Allah Mun Gode.
GOVERNOR TWEETER🗨 (@honabdullahim12) 's Twitter Profile Photo

Maigirma Jagoran Kwankwasiya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Yan Majalisun Dokokin jihar Kano a Gidna sa dake Abuja cikin wan nan dare na Talata 05 August 2025.

Mai Girma Gwamnan Kano Alh. Abba K Yusuf ya bayarda kyautar filaye da kudi naira million biyar biyar (5,000,000) ga ilayan kowanne mamaci daya rasu a hadarin yan wasan Kano 22.

Mai Girma Gwamnan Kano Alh. Abba K Yusuf ya bayarda kyautar filaye da kudi naira million biyar biyar (5,000,000) ga ilayan kowanne mamaci daya rasu a hadarin yan wasan Kano 22.