
Labaran Kannywood
@hausafilmsnews
Hausa movie critic and analyst. Kannywood business and film information
ID: 1537454408
21-06-2013 22:20:49
7,7K Tweet
92,92K Takipçi
166 Takip Edilen



Kwamitin Amintattu na Kungiyar (MOPPAN) ta nada fitaccen jarumi #ShehuHassanKano a matsayin Shugaban Riko na ƙasa na kungiyar. Kafın nadin, shi ne Mataimakin Shugaban kungiyar na ƙasa a shiyyar Arewa-maso-yamma. Shugaban kwamitin, Alhaji realsanimuazu (Makama), shi ne ya bayyana hakan.


Fim din DA NA SANI wanda guda ne cikin jadawalin shirin TASKAR KANNYWOOD da kamfanin Abnur Entertainment yake shirya muku, ya dau hankalin yan kallo ko ina ka zaga zancen sa ake. Shiryawa: #AminaAdam Rubutawa: Yakubu M. Kumo Bada Umarni: Ahmad A. Bifa Idan kun kalla menene naku ra'ayin?






#RumbunNishadi: Wane ne ubangidanki a cikin masana’antar kannywood? "Ubangidana babana maganin kuka na, ai ni ubangida na rage masa daraja ma, baba na ne, kamar mahaifi na dauke shi, Baba Falalu, Falalu A. Dorayi shi ne komai na a ‘industry’. - Inji Hauwa Ayawa









Jarumi Abdulmshareef zai angon ce da jaruma #MaryamMalika Time: 1:00pm Date: 27th June, 2025 Venue: Masallacin Zangon Daura, Unguwan Kaji, Kaduna. Allah ya nuna mana ranar!


Shirye shiryen taron #ArewaInternationalFilmFestival na ta kankama wanda mashuhuriyar jaruma Rahama Sadau ✨ take ta fafutukar shirywa. Nan ita da team dinta ne sukaje duban wajen daza ayi wani bangare na taron. Mun hango masanin finafinan gida dana waje Bello king khan👑 a wajen.
