Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile
Adam Muhammad Mukhtar

@engineeradam123

Founder of t.me/arewastrivers || Blockchain Enthusiast || iStrive

ID: 1265997398259703816

calendar_today28-05-2020 13:24:55

1,1K Tweet

19,19K Followers

1,1K Following

Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Ana zaman lafiya, Trump yana son taɓo Putin. Har mun fara ganin sakamako a wallets ɗin mu. Ma’aikatar Kuɗin Amurka ta kakaba takunkumi kan manyan kamfanonin mai na Rasha Rosneft da Lukoil saboda yaƙin Ukraine. Shugaba Trump ya ce ya ɗauki matakin ne a inda yace 'lokaci ya yi

Ana zaman lafiya, Trump yana son taɓo Putin. Har mun fara ganin sakamako a wallets ɗin mu.

Ma’aikatar Kuɗin Amurka ta kakaba takunkumi kan manyan kamfanonin mai na Rasha Rosneft da Lukoil saboda yaƙin Ukraine.

Shugaba Trump ya ce ya ɗauki matakin ne a inda yace 'lokaci ya yi
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Ya Ƙalubalanci CZ akan Yazo Suyi Debate 😅😅 Tsoho mai ran ƙarfe, kuma masanin financial market ɗin nan, amma mai adawa da kasuwar Crypto da Bitcoin; Peter Schiff ya ƙalubalanci CZ akan yazo suyi muhawara akan Bitcoin da Gold. Wanne yafi cika sharuddan kuɗi, wanne yafi zama

Ya Ƙalubalanci CZ akan Yazo Suyi Debate 😅😅

Tsoho mai ran ƙarfe, kuma masanin financial market ɗin nan, amma mai adawa da kasuwar Crypto da Bitcoin; Peter Schiff ya ƙalubalanci CZ akan yazo suyi muhawara akan Bitcoin da Gold. Wanne yafi cika sharuddan kuɗi, wanne yafi zama

Alhamdulillahi... 🔥 Idan ka siya Solana guda 1000 a jiya lokacin data dawo $186, kaje ka duba ka samu ribar $7,000. Congratulations! 🚀 GM

Alhamdulillahi... 🔥

Idan ka siya Solana guda 1000 a jiya lokacin data dawo $186, kaje ka duba ka samu ribar $7,000.

Congratulations! 🚀

GM
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Elympics AI: THE FUTURE OF INTELLIGENT, ON-CHAIN GAMING IS ALREADY BEING BUILT Most people still haven’t grasped what @ElympicsAI is really doing. Everyone throws around “AI in gaming,” but Elympics isn’t chasing hype. It’s quietly building the framework for a new era of how

Elympics AI: THE FUTURE OF INTELLIGENT, ON-CHAIN GAMING IS ALREADY BEING BUILT

Most people still haven’t grasped what @ElympicsAI is really doing.

Everyone throws around “AI in gaming,” but Elympics isn’t chasing hype. It’s quietly building the framework for a new era of how
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Kwana biyu da suka wuce, Tucker Carlson yace ba zai saka jari a Bitcoin ba, saboda yana zargin CIA ce ta kirkiro Bitcoin. CIA kuwa, Hukumar leken asirin Amurka ce. Ana kiranta Central Intelligence Agency. Ayyukansu su ne tattara bayanan sirri, kariyar ƙasar Amurka da kuma

Kwana biyu da suka wuce, Tucker Carlson yace ba zai saka jari a Bitcoin ba, saboda yana zargin CIA ce ta kirkiro Bitcoin.

CIA kuwa, Hukumar leken asirin Amurka ce. Ana kiranta Central Intelligence Agency.
Ayyukansu su ne tattara bayanan sirri, kariyar ƙasar Amurka da kuma
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Aƙalla kusan wata shida kenan tun sanda BTC ya tsallake farashin $100,000. Kuma duk da saukar kasuwa da ake samu saboda siyasar duniya a kwanakin nan farashin baiyi ƙasa da $100k ba, shin kuna ganin muna cikin bullrun ne, ko bullrun ɗin tana tafe a gaba?

Kasuwar crypto kenan a shekarar da ta wuce a irin wannan rana. Wani coin kayi fatar ina ma ka siye shi da kasan zai tashi zuwa yau? GM

Kasuwar crypto kenan a shekarar da ta wuce a irin wannan rana.

Wani coin kayi fatar ina ma ka siye shi da kasan zai tashi zuwa yau?

GM
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Ga list na wasu minings guda 111 da akayi zamanin Telegram... 1. Tongotchi 2. Ton Church 3. TATSUMEEKO 4. White Bunny 5. Nikicoin 6. Mini Ton 7. Earth Coin 8. FirstFisher 9. Novas 10. Capybara 11. Firecoin 12. The Rocket 13. Cybase 14. Clayton Game 15. Anon 16. Xzcoin 17.

Ga list na wasu minings guda 111 da akayi zamanin Telegram...

1. Tongotchi
2. Ton Church
3. TATSUMEEKO
4. White Bunny
5. Nikicoin
6. Mini Ton
7. Earth Coin
8. FirstFisher
9. Novas
10. Capybara 
11. Firecoin 
12. The Rocket 
13. Cybase
14. Clayton Game
15. Anon
16. Xzcoin
17.
Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

BNB Chain sunyi burning ɗin BNB guda 1.44 million. 🔥 Duk bayan wata uku, da akwai wani adadi na BNB da Binance suke ƙonawa a kokarin su da sukeyi na ganin sun rage yawan BNB da ake da ita a circulation don ƙarawa BNB daraja. A karo na 33, yau Binance sun ƙona BNB guda 1.44

BNB Chain sunyi burning ɗin BNB guda 1.44 million. 🔥

Duk bayan wata uku, da akwai wani adadi na BNB da Binance suke ƙonawa a kokarin su da sukeyi na ganin sun rage yawan BNB da ake da ita a circulation don ƙarawa BNB daraja.

A karo na 33, yau Binance sun ƙona BNB guda 1.44