Babu wanda zai gaya mana kare Martabar Manzon Allah S.A.W
Kare Martabar Manzon Allah S.A.W ganin Girmansa, da kuma nuna masa ƙauna ta Kololuwa ba wanda zai gaya mana ita, mu Ahlus Sunnah!
- Sheikh Prof Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON.
Idan Gwamnati Tace Zata Rinka Kama Mu Kan Irin Wannan Maganganun To Zata Daure mu 'Daya Bayan 'Daya.
Domin Maganar Da Mallam Lawan Abubakar Shuaibu Triumph
Ya Fada Muma Duk Akan ta Muke .
- Sheikh Prof Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON.
Kare Martabar Manzon Allah S.A.W ganin Girmansa, da kuma nuna masa ƙauna ta Kololuwa ba wanda zai gaya mana ita, mu Ahlus Sunnah!
- Sheikh Prof Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON.
Jiya Sheikh Baffa Hotoro ya ce;
"Dukkanninmu Malam Lawan ne, kuma muna kan abinda ya faɗa na ƙaryata hadithan ƙarya da ake jinginawa Annabi Muhammad SAW"
Yau Dr. Muhammad Rabi'u Rijiyar Lemo(H) ya faɗi haka, sauran malaman ma duk sun ce "Dukkanninmu Malam Lawan ne"
Haka nan