Treegens 🌳 $TGN Hausa Community (@treeegens) 's Twitter Profile
Treegens 🌳 $TGN Hausa Community

@treeegens

Treegens na dasa bishiyoyi tare da amfani da carbon forwards a matsayin RWA 💚
Dasa bishiyoyi GUINNESS WORLD RECORD🏆
Manufar gaba ta duniya:Biliyan 1 na bishya

ID: 1955855599184576512

calendar_today14-08-2025 04:56:27

0 Tweet

78 Followers

19 Following

Treegens 🌳 $TGN Hausa Community (@treeegens) 's Twitter Profile Photo

Assalamu Alaikum Warahmatullah, dafatan Muna lafiya Yan uwa. Ga wanda ke bukatar karin bayani akwan tokenomics da greenpaper (whitepaper) na Treegens.tgn🌳$TGN TreeGE August 22nd su diba wannan bayanin davke a sama

Treegens 🌳 $TGN Hausa Community (@treeegens) 's Twitter Profile Photo

Ina kwana Treegens 🌳 Kasa da awa 24 kafin abin da muka dau shekaru muna gunawa ya kusa futowa fili🌱 Idan ba ka shiga DAO ba, wannan dama ce ta ƙarshe don samun dynamic NFT agents da .tgn wallet ⏰ Link a bio din Treegens.tgn🌳$TGN TreeGE August 22nd, akwai kuma tgn.eth 💚