F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ

@smohammed_004

play politics as For Reasons

ID: 970996611013906434

calendar_today06-03-2018 12:16:47

724 Tweet

70 Followers

607 Following

F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

Muma munaso A sanar Da tunubu Cewa ya mayar Da Hankali Kan bukatun Yan Nigerian akan bukatun Da Suke So Baya Ya dinga Mana mulkin Zulunci Ba dan bukatar Kan sa Muna sanar Da shi Da Babbar murya Yakiyayi Fushin Yan Arewa Allah Ya kaimu 2027 Lafiya!!!

Muma munaso A sanar Da tunubu Cewa ya mayar Da Hankali Kan bukatun Yan Nigerian akan bukatun Da Suke So Baya Ya dinga Mana mulkin Zulunci Ba dan bukatar Kan sa 
Muna sanar Da shi Da Babbar murya Yakiyayi Fushin Yan Arewa Allah Ya kaimu 2027 Lafiya!!!
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

Arewa Munada Sauran Hope πŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ˜” Mu tashi Mu yaki wadannan Azzaluman Da bakin Mulkin Zalunci Da Suke Mana In Kau Ba Haka Ba Har ya'yan mu wannan wahalar Sai Ta Kare Kan Su !!! Sincerely And Honestly

F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

hmmm, all the powerful powers in Nigeria are in the hands of oppressors, there is no other way for the poor people to follow to get an easy life, they follow wherever they put their children and their wives, they turn on anyone who is not one of them, the funny thing here is that

Karya Kake Nuhu Ribadu Wanann Ba Gaskiya Bane Savoda inaji wanann tsaran Bai Shafi Mamar Kaba Bai Shafi Yayanka BA Bai Shafi Matar Kaba Ko wani Naka Shiyasa Kake Fitowa Kana Wanann Karyar Tau wallahi Karya Kake Mun karya Taka Wannan Magana Taka Karya Ce Chiki anniyar Kowa Tabi

Karya Kake Nuhu Ribadu
Wanann Ba Gaskiya Bane
Savoda inaji wanann tsaran Bai Shafi Mamar Kaba Bai Shafi Yayanka BA 
Bai Shafi Matar Kaba Ko wani Naka 
Shiyasa Kake Fitowa Kana Wanann Karyar Tau wallahi Karya Kake Mun karya Taka Wannan Magana Taka Karya Ce 
Chiki anniyar Kowa Tabi
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

Shuwagabannin Nigeria An dai Ji Kunya wallahi Tir Da Abun Kunya Baya Kare Ma Duk wani Shugaba. A Nigeria What's Burkina Faso look.like.Imgine πŸ€”Allah Ka Rabu Da Abun Kunya Da Manya Kasar Nan Suke Suka Dauka Chigaba Amman Chigaba Ne Namai.Ginar Rijiya Tir Da.....

Shuwagabannin Nigeria An dai Ji Kunya wallahi Tir Da Abun Kunya Baya Kare Ma Duk wani Shugaba. A Nigeria

What's Burkina Faso look.like.Imgine
πŸ€”Allah Ka Rabu Da Abun Kunya 
Da Manya Kasar Nan Suke Suka Dauka Chigaba Amman Chigaba Ne Namai.Ginar Rijiya Tir Da.....
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

BAMA MURNA DA ZUWAN SA Ba tashi Muke Ba Bama Bukatar Ganinsa ALLAH Ubangiji Yasa Yana zuwa Yagamu Da fushin Talakawa Dari Bisa Dari Allah yasa Abunda akaima bahari Yaninka Nasa Sau Dubu!!!! Babu Ruwan Mu Butulu From Katsina

BAMA MURNA DA ZUWAN SA 
Ba tashi Muke Ba Bama Bukatar Ganinsa

ALLAH Ubangiji Yasa Yana zuwa Yagamu Da fushin Talakawa Dari Bisa Dari Allah yasa Abunda akaima bahari Yaninka Nasa Sau Dubu!!!!
Babu Ruwan Mu Butulu
From Katsina
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

Is there anybody Remember this documentary partition So Gaskiya I can't Believe This man honesty speaking πŸ—£οΈ BAMA MARABA DA ZUWAN BOLA TINUBU a katsina (1) Matsalan tsaro ktn (2) Matsalan huta ktn (3) Matsalan ruwa ktn (1) Tattalin azziki yayi kasa a kt To ta yaya nace ta yaya

Is there anybody Remember this documentary partition So Gaskiya I can't Believe This man honesty speaking πŸ—£οΈ 
BAMA MARABA DA ZUWAN
BOLA TINUBU
a katsina

(1) Matsalan tsaro ktn
(2) Matsalan huta ktn
(3) Matsalan ruwa ktn
(1) Tattalin azziki yayi kasa a kt

To ta yaya nace ta yaya
F.R.G.D MEDIA LIBRARY πŸ“°πŸ–‡οΈ (@smohammed_004) 's Twitter Profile Photo

All Africa leaders must do the needful to make sure that the needs of their citizens are met. It's only this way they will get support and confidence of their citizens.

Allah Ka kawo Mana Karshen Azzalumai Da Mulkin Zalunci Da Ake Mana a Kasar Nan Tamu Nigeria Allah Ka kawo Mana Karshen Azzalumai Yan Jari Hujjan Savoda Basa iya Kare Rayukan Al'ummah Basa iya kawo Al'ummah Cigaba sai dai Cigaban Kansu Allah Ka kawo Mana Karshen Su!!