Mahmoud Sardauna 🇳🇬 (@mahmoudsardauna) 's Twitter Profile
Mahmoud Sardauna 🇳🇬

@mahmoudsardauna

🥇 Lead @bitkovaHub - Hausa EduTech Start up |
🎓 20,000+ Crypto traders trained in Native Language |
⭐ Web 3 CM | DeFi | SMM | 5 years #OKX #FTX #Mara #Bitget

ID: 191825703

linkhttps://www.bitkova.com calendar_today17-09-2010 13:16:37

9,9K Tweet

15,15K Followers

701 Following

Mahmoud Sardauna 🇳🇬 (@mahmoudsardauna) 's Twitter Profile Photo

Kowane abu trend ne, musamman a Crypto. Kwanaki ana ta mining na Telegram, Haka aka rika bawa ƴan bana NOTCOIN shawara, "Su yi kokari su gina kansu ta ɓangaren amfani da abinda suka samu, Wajen neman ilimi ko gina kansu." Sai dai, haka suka yi ta kona wannan kuɗi. Cikin

Kowane abu trend ne, musamman a Crypto.

Kwanaki ana ta mining na Telegram,

Haka aka rika bawa ƴan bana NOTCOIN shawara,

"Su yi kokari su gina kansu ta ɓangaren amfani da abinda suka samu,

Wajen neman ilimi ko gina kansu."

Sai dai, haka suka yi ta kona wannan kuɗi.

Cikin