Common Ustax πŸ™ŒπŸ€ (@itz_as_yusif) 's Twitter Profile
Common Ustax πŸ™ŒπŸ€

@itz_as_yusif

Abubakar saddik by name proudly a Muslim Realmadrid Fans Mom and Dad son CEO Data

ID: 1151900555469631488

calendar_today18-07-2019 17:04:28

24,24K Tweet

6,6K Followers

5,5K Following

Common Ustax πŸ™ŒπŸ€ (@itz_as_yusif) 's Twitter Profile Photo

🚨 Idan kun baiwa matanku ko yayanku mata mota. Don Allah a rika checking duk wata don a tabbatar da lafiyar mota. Mata basa zubawa mota ruwa, basa juye, basa duba ruwa, sufa hawa kawai suka iya. Yanzu naga wata mota ta kama da wuta aka ce mata tayi over hitting ashe ba ruwa.