HASSAN PEPPE YOBE (@hassanpeppe) 's Twitter Profile
HASSAN PEPPE YOBE

@hassanpeppe

Special Assistant ($A) On Social Media to His Excellency Hon.Mai Mala Buni The Executive Governor Of Yobe State (Chiroman Gujba)

ID: 1277678086868406273

linkhttp://www.hassanpeppe.com calendar_today29-06-2020 19:00:01

7,7K Tweet

11,11K Followers

5,5K Following

HASSAN PEPPE YOBE (@hassanpeppe) 's Twitter Profile Photo

An kammala zaman sulhun rigiman jam'iyar APC na jihar Kano tsakanin bangaren Gwamna Ganduje da Sanata Ibrahim Shekaru karkashin Shugaban kwamitin rikon jam'iyar APC na kasa Honorobul Mai Mala Buni, Gwamna Ganduje da Sanata Shekaru dukkan su sun halarci zaman.