HAMZA ABDULHAMID (@hamzan_nana) 's Twitter Profile
HAMZA ABDULHAMID

@hamzan_nana

Muslim, Criminologist, Former Speaker & Adviser To the great (LAWSA). Single, Youths Leader to the S.Y.M.C.S.| Diploma In L.S, BUKITES, FAMILY OVER everything

ID: 1159617444035596293

calendar_today09-08-2019 00:08:38

8,8K Tweet

776 Followers

1,1K Following

purpleberry 🍇🍇 (@ameenertu_) 's Twitter Profile Photo

Kana son daina aikata wani zunubi amma abun ya gagara? Ga wata Addu’ar da zaku rika yi domin Allah ya kare ku daga aikata zunubin...

Engr Yasir MNSE 🏗 (@oil_shaeikh) 's Twitter Profile Photo

Nasiha ga gwamnati akan Tsaro da kuma Kira ga Al’umma akan mahimmancin addua a yanayin da Mu ka samu kan mu. Allah ya kawo mana zaman lafiya da tsaro da aminci a kaşar mu. Daga bakin Duktuur Sheikh Abdallah Usman G.K

Sardaunan Matasa ✊🏻 (@abdulilu1) 's Twitter Profile Photo

Kullum bayan Sallar Asuba sai Sayyidina Abubakr ya fita, ya nufi wajen gari. Sayyidina Umar ya ce, babu wani abu da Abubakr yake tufkawa ko yake warwarewa face na san shi, sai dai wannan fitar da yake yi, ita kaɗai ce ban san mai yake zuwa yi b, kuma n tambaye shi bai gayan