Wankah clothing (@garbakattume) 's Twitter Profile
Wankah clothing

@garbakattume

Allahummah Rahammatika Arju 🤲🏽

ID: 1817328221035368449

calendar_today27-07-2024 22:37:08

283 Tweet

77 Followers

575 Following

Duaa And Azkar (@duaaandazkar) 's Twitter Profile Photo

اللّهُـمَّ أَعِـنِّي عَلـى ذِكْـرِكَ وَشُكْـرِك، وَحُسْـنِ عِبـادَتِـك Allâhumma a'innî 'alâ dhikrika, wa shukrika, wa husni 'ibâdatik(a) O Allah, help me to remember You, to thank You, and to worship You in the best of manners.

ABDUL CEO (@abdullceo) 's Twitter Profile Photo

Failure is not the opposite of success It's what you experience as part of the journey. Much like drawdown is not the opposite of profitability, it's what you experience as part of your journey. GM Bull fam 💙

Crypto eagle (@eaglecrypto23) 's Twitter Profile Photo

Every chart starts blank. Every candle tells a story. And today, YOU hold the pen. 📈✍️ Forget yesterday’s loss or win The market doesn’t reward the past, It pays those who stay disciplined, focused, and patient.

Duaa And Azkar (@duaaandazkar) 's Twitter Profile Photo

اللهم إني أعوذ بك أن أشرك بك وأنا أعلم، وأستغفرك لما لا أعلم Allāhumma innī a`ūdhu bika an ushrika bika wa anā a`lam, wa astaghfiruka limā lā a`lam. O Allah, I seek refuge with You from knowingly associating anything with You, and I seek Your forgiveness for what I know not.

Duaa And Azkar (@duaaandazkar) 's Twitter Profile Photo

أستغفر الله الذي لا إله إلا هو الحي القيوم وأتوب إليه Astaghfiru-Allah alladhi la ilaha illa huwa Al-Hayyu Al-Qayyum wa atubu ilayh I seek the forgiveness of Allah, there is no true God except Allah, the Ever-Living, the Self- Subsisting, and I turn to Him in repentance.

SALISU C.B.N (@salisu_auwal99) 's Twitter Profile Photo

Wayan nan sune trading indicators din daya kamata kasan wàsu daga ciki 1. Trend Indicators (Show the direction of the market) Moving Averages (MA) – Simple Moving Average (SMA), Exponential Moving Average (EMA), Weighted Moving Average (WMA) Moving Average Convergence

SALISU C.B.N (@salisu_auwal99) 's Twitter Profile Photo

TECHNICAL ANALYSIS CANDLESTICK PATTERNS - HAMMER X HANGING-MAN - KAMAR KULLUM YAU ZAMUYI MAGANA AKAN WASU RABE-RABEN CANDLESTICK PATTERNS DA MUKE AMFANI DASU WURIN ANALYSIS MARKET A KASUWAN CRYPTO - DA KUMA YADDA SUKE AMFANI DA AIKIN SU! -

TECHNICAL ANALYSIS CANDLESTICK PATTERNS 

- HAMMER X HANGING-MAN

                - KAMAR KULLUM YAU ZAMUYI MAGANA AKAN WASU RABE-RABEN CANDLESTICK PATTERNS DA MUKE AMFANI DASU WURIN ANALYSIS MARKET A KASUWAN CRYPTO 
          - DA KUMA YADDA SUKE AMFANI DA AIKIN SU!

       -
SALISU C.B.N (@salisu_auwal99) 's Twitter Profile Photo

Blockchain wata fasaha ce da ake amfani da ita wajen adana bayanai cikin tsari mai tsabta da kariya. A saukake, blockchain kundi ne na bayanai da ke da alaƙa da juna cikin tsarin da ba za a iya canzawa ko gogewa ba ba tare da izini ko bin tsari ba. Ga wasu mahimman bayanai game

Blockchain wata fasaha ce da ake amfani da ita wajen adana bayanai cikin tsari mai tsabta da kariya. A saukake, blockchain kundi ne na bayanai da ke da alaƙa da juna cikin tsarin da ba za a iya canzawa ko gogewa ba ba tare da izini ko bin tsari ba.

Ga wasu mahimman bayanai game
SALISU C.B.N (@salisu_auwal99) 's Twitter Profile Photo

Crypto currency! Shawara: Ogah! Kana son ka fara harkar Crypto ka'in da na'in? To dole ne ka mallaki wadannan abubuwan. Wayar ka Email /Gmail addresses Strong password Dole kasan wadannan da kuma amfanin su. Wallet Exchanger Dole ne sai kana ta'ammali da browsers, misalin

Crypto currency!

Shawara: Ogah! Kana son ka fara harkar Crypto ka'in da na'in? To dole ne ka mallaki wadannan abubuwan.

Wayar ka
Email /Gmail addresses 
Strong password

Dole kasan wadannan da kuma amfanin su. 

Wallet
Exchanger

Dole ne sai kana ta'ammali da browsers, misalin