#bashir πŸ‡³πŸ‡¬ (@bashir557) 's Twitter Profile
#bashir πŸ‡³πŸ‡¬

@bashir557

ID: 1210648533314998272

calendar_today27-12-2019 19:48:33

438 Tweet

17 Followers

380 Following

Ex commando ☠️ (@delta_oscar12) 's Twitter Profile Photo

Kasar Nan Sam babu adalci a cikin ta wlh tunda aketa kashe mutane bantabajin an tallafawa iyalan wanda aka kashe ba.anje anata Kai mutane ana kashesu Amma tsabagen zalunci gomnati taki daukar mataki Ai wadanda ake turasu ake kashesun sunada gata meyasa baza'aa bi musu hakkinsu

#bashir πŸ‡³πŸ‡¬ (@bashir557) 's Twitter Profile Photo

Anruwaito manzon ALLAH S.A.W yace Duniya tsinanniya ce tareda abunda yake acikinta. Sedai ambaton ALLAH tareda biyayya ga ALLAH S.W.T se malamai tareda masu neman ilimin addinin ALLAH. (1384)(Rwy trmz) duk abunda yake shagaltarwa daga yin biyayya ga ALLAH to wannan abu tsinannene

ALLAH S.W.T Yanacewa. Daga muminai akwai wasu Mazaje. wayanda suka gasgata abunda sukayiwa ALLAH Alqawari akansa. Sa'annan acikinsu akwai wanda buqatarsa tabiya kuma daga cikinsu akwai wanda yake jira. kuma basu musanyaba musanyawa !!

I'm voting for Catizen on Bybit WSOT Dex Wave. Join me for a chance to share 1,000,000 MNT in rewards! bybit.com/en/web3/wsot20…

#bashir πŸ‡³πŸ‡¬ (@bashir557) 's Twitter Profile Photo

Ready to ride the $SOON wave β€” TON Station, you’ve outdone yourselves. Season 2 Airdrop by the millionssss$$. Going strong. t.me/tonstationgame…