Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile
Ameer Basheer

@amurcrypto

WEB3 | Technical market analyst |
cryptocurrency trader|⏳ |daily crypto news | co-founder t.me/AKUNAc

ID: 1674392313953501184

linkhttps://t.me/AKUNAc calendar_today29-06-2023 12:20:26

2,2K Tweet

372 Followers

187 Following

Fuchaweb3 (@fuchaweb3) 's Twitter Profile Photo

KADDAMAR DA SHAFIN FUCHAWEB3 BLOG Link: web3.fucha.ng Set reminder and retweet: x.com/i/spaces/1DXGy… Insha Allah gobe 12-8-2025 da misalin karfe 9:00 na safe zamuyi space akan kaddamar da shafin Fuchaweb3 wanda shine shafi na farko a duniya da zai rika kawo

KADDAMAR DA SHAFIN FUCHAWEB3 BLOG

Link: web3.fucha.ng

Set reminder and retweet: x.com/i/spaces/1DXGy…

Insha Allah gobe 12-8-2025 da misalin karfe 9:00 na safe zamuyi space akan kaddamar da shafin Fuchaweb3 wanda shine shafi na farko a duniya da zai rika kawo
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Crypto market volatility: Me Ake nufi da volatility a cikin kasuwa!. Shine abun da muka tattauna a wannan Bidiyon!. Kuyi share domin wasu ma su Amfana!. Thanks!.

Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Hanyar da Project suke bi wajan Building Token ɗin su a matsayin "Inflationary Nature"!. Domin fahimtar Bidiyon nan sosai, ka karanta post da nayi yanzu! Idan ka ƙaru kayi sharing zuwa gaba!.

Abdulrahim salisu (@abdulrahimjt) 's Twitter Profile Photo

Gate P2P Deposit Month is Live - Participate to win 1 #ETH, Exclusive for Africa🌍 👉Looking for the best P2P deposit experience? #Gate is the place to be! To participate: Make a deposit via P2P and earn up to 1 ETH as a reward. ⏰ Event Period: August 12th - August 31st, 2025

Gate P2P Deposit Month is Live - Participate to win 1 #ETH, Exclusive for Africa🌍

👉Looking for the best P2P deposit experience? #Gate is the place to be!
To participate: Make a deposit via P2P and earn up to 1 ETH as a reward.

⏰ Event Period: August 12th - August 31st, 2025
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Decentralised Finance (Defi) ya ƙunshi: 1. Lending/Borrowing. 2. Dexes (Decentralised Exchange). 3. Staking. Project da suke hidimar DEFi a Crypto sune irin su: 1. Uniswap, Quick swap, Sushi swap, StonFi (DEXes) ne dukkan su!. 2. Compound, Ampleforth, Curve, MakerDAO

Decentralised Finance (Defi) ya ƙunshi:

1. Lending/Borrowing.

2. Dexes (Decentralised Exchange).

3. Staking.

Project da suke hidimar DEFi a Crypto sune irin su:

1. Uniswap, Quick swap, Sushi swap, StonFi (DEXes) ne dukkan su!.

2. Compound, Ampleforth, Curve, MakerDAO
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

DEFI (DECENTRALISED FINANCE): Menene Decentralised finance (DEFI): Decentralised Finance yana nufin tsarin hada hadar kuɗaɗe ta wadda ta kasan ce babu wani (Mutun guda, Ko wasu tsirarun mutane) wanda sukke jagorantar/Tafiyar dashi. Decentralised Finance ya kawo sauƙi(Solution)

DEFI (DECENTRALISED FINANCE):

Menene Decentralised finance (DEFI): Decentralised Finance yana nufin tsarin hada hadar kuɗaɗe ta wadda ta kasan ce babu wani (Mutun guda, Ko wasu tsirarun mutane) wanda sukke jagorantar/Tafiyar dashi.

Decentralised Finance ya kawo sauƙi(Solution)
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

A wannan Bidiyon nayi bayani akan me ake nufi da "Nodes" akan Blockchain! Nodes" su ne Computers da muke amfani dasu wajen kare blockchain (Secured), Da tabbatar da gaskiyar bayanai kafin a shigar dashi!. Daa kuma gudanar da dokoki ko tsare tsaren da aka gina blockchain a kai.

Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Ko ka taɓa tunanin taya Blockchain suke bada damar Free Transfer na Asset. Bi Ma'ana ka tura Crypto daga wallet zuwa wallet (Onchain Transfer), kuma ko sisi ba zaka bi na Fee bah!. Note: Ba muna magana ne akan Transfer na coin daga CEX wallet zuwa CEX wallet, Kamar misali daga

Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Yana da matuƙar muhimmanci ka fahimci waye kai a cikin kasuwa: SCALPING TRADING kake yi! DAY TRADING kake yi! SWING TRADING kake yi! HOLDING kake yi! Dole ya kamata a cikin kasuwa ka tsara Trading system a ƙarƙashin ta ka fitar da kalar Timeframe da kake amfani don shiga ko

Yana da matuƙar muhimmanci ka fahimci waye kai a cikin kasuwa:

SCALPING TRADING kake yi!

DAY TRADING kake yi!

SWING TRADING kake yi!

HOLDING kake yi!

Dole ya kamata a cikin kasuwa ka tsara Trading system a ƙarƙashin ta ka fitar da kalar Timeframe da kake amfani don shiga ko
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Mun kawo muku LED LAMP LIGHT. Da zaku dinga amfani da ita wajan yin Videos ɗinku!. Kuzo ku sayi LED 60 me kyau me ƙarko, Wanda zaku iya amfani da ita lokacin da kuke bidiyo ko ɗaukar kayayyakin ku na kasuwa!. Tana da matuƙar kyau sosai da ƙarko, Kuma zamu baku ita akan Farashin

Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Onchain Analytics/Data! Wannan Line chart ɗin na ƙasa, Yana bamu labarin abubuwa guda biyu! 1. Ethereum Validators deposit Queue: Shine jawabi dan gane da yana yin adadin mutanen da suke jiran jiran Lokaci yayi suyi Deposits na $ETH ɗin Domin participating wajan gudanar wa a

Onchain Analytics/Data!

Wannan Line chart ɗin na ƙasa, Yana bamu labarin abubuwa guda biyu!

1. Ethereum Validators deposit Queue: Shine jawabi dan gane da yana yin adadin mutanen da suke jiran jiran Lokaci yayi suyi Deposits na $ETH ɗin Domin participating wajan gudanar wa a
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Bayani dan gane da Tsarin Multiple Timeframe analysis a kasuwar Crypto!. Da yawa suna yin amfani da single TF ne, Amman yin amfani da Multiple zai taimaka matuƙa wajan kare ka daga market manipulation!. Idan ka ƙaru da wannan Bidiyon kayi sharing domin wasu su Amfana!.

Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Menene Candlesticks chat!? Kafin fahimtar candlesticks Yana da kyau ka fahimci menene "chart". Chart: Hoto ne da yake wakiltar wani bayani. "graphical representation of DATA". Muna da CHART Kala kala, MISALI: 1. Line chart. 2. Bar chart. 3. Pie charts 4. Candlesticks chart.

Menene Candlesticks chat!?

Kafin fahimtar candlesticks Yana da kyau ka fahimci menene "chart". 

Chart: Hoto ne da yake wakiltar wani bayani.
"graphical representation of DATA".

Muna da CHART Kala kala, MISALI:
1. Line chart.
2. Bar chart.
3. Pie charts 
4. Candlesticks chart.
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Hhhh😀!. Ina Traders suke!? Ku Gaya mana a wane direction kasuwar nan take!? Uptrend, Down-Trend ko kuma consolidation!. Ku rubuta mana a comment!👇

Hhhh😀!.

Ina Traders suke!?

Ku Gaya mana a wane direction kasuwar nan take!?

Uptrend, Down-Trend ko kuma consolidation!.

Ku rubuta mana a comment!👇