Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo

@drmsanir_lemo

A Hadith Scholar Based in Kano State

ID: 4254688344

linkhttp://www.drmsanirijiyarlemo.net calendar_today16-11-2015 08:32:39

361 Tweet

83,83K Takipçi

14 Takip Edilen

Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile Photo

Domin Sauke Manhajar Tafsirin Fayyataccen Bayani na Malam : Android: play.google.com/store/apps/det… Apple : apps.apple.com/us/app/maanoni…

Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile Photo

Ga masu Neman Sababbin littafan Malaminmu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo na Hausa da na Larabci za su iya tuntuɓar waɗannan lambobi kamar haka: +2348105369569 +2349032561561 +2348039375380

Ga masu Neman Sababbin littafan Malaminmu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo  na Hausa da na Larabci za su iya tuntuɓar waɗannan lambobi kamar haka:

 +2348105369569 
 +2349032561561 
 +2348039375380
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile Photo

Muna sanar da 'yan'uwa tare da yi musu albishir cewa, cikin kaddarawar Allah (SWT) an fassara littafin Malam (H) mai suna: العلمانية وأثرها في المجتمع الإسلامي Ga wanda yake nema zai iya tuntuɓar wadannan lambobi kamar haka: +2349032561561 +2348105369569 +2348039375380

Muna sanar da 'yan'uwa tare da yi musu albishir cewa, cikin kaddarawar Allah (SWT) an fassara littafin Malam (H) mai suna:
العلمانية وأثرها في المجتمع الإسلامي
Ga wanda yake nema zai iya tuntuɓar wadannan lambobi kamar haka:   
+2349032561561  +2348105369569
+2348039375380
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile Photo

Yayin da Malam (H) yake karbar takardar zama Farfesa daga hannun Shugaban Jami'ar Bayero ta Kano, Prof. Sagir Abbas, tare da ba shi lambar girmamawa saboda hidima da ake yi wa al'umma ta karantarwa. Allah ya sa albarka, ya kara albarkar rayuwa. Amin 02/01/2025.