Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profileg
Leadership Hausa

@LeadershipHausa

LEADERSHIP Hausa, Jarida ce ta tabbatar da shugabanci da wakilci nagari a Nijeriya, mai shalkwata a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Take:Don Gaskiya Da Kishin Kasa

ID:882484292

linkhttps://hausa.leadership.ng calendar_today15-10-2012 14:57:27

110,0K Tweets

132,9K Followers

526 Following

Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Magidanta da sauran masu zuwa cefane musamman mata sun koka kan yadda kayan miya ke tashin gauron zabi.

Ya farashin yake a wajen ku?

Magidanta da sauran masu zuwa cefane musamman mata sun koka kan yadda kayan miya ke tashin gauron zabi. Ya farashin yake a wajen ku?
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Daga Yau Litinin Zuwa Laraba Za a Ƙwalla Rana Mai Tsananin Zafi A Wasu Jihohin Nijeriya – NiMet hausa.leadership.ng/daga-yau-litin…

Majalisar Ministocin Iran Ta Shiga Taron Gaggawa Bayan Mutuwar Shugaban Ƙasar hausa.leadership.ng/majalisar-mini…

Majalisar Ministocin Iran Ta Shiga Taron Gaggawa Bayan Mutuwar Shugaban Ƙasar hausa.leadership.ng/majalisar-mini…
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin Nijeriya ta ce za ta ɓullo da wani sabon tsari da zai auna ƙwazo da hazaƙar ma’aikata kafin ɗaga darajar ma’aikaci don samu ƙarin girma ko na albashi.

Sai dai tuni ma’aikata da ’yan ƙungiyar ƙwadago suka fara gunaguni da sukar sabon matakin na Gwamnatin Nijeriya da

Gwamnatin Nijeriya ta ce za ta ɓullo da wani sabon tsari da zai auna ƙwazo da hazaƙar ma’aikata kafin ɗaga darajar ma’aikaci don samu ƙarin girma ko na albashi. Sai dai tuni ma’aikata da ’yan ƙungiyar ƙwadago suka fara gunaguni da sukar sabon matakin na Gwamnatin Nijeriya da
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin tabbatar da an hukunta mutumin nan da ya cinnawa mutane wuta lokacin da suke Sallah a Larabar Abasawa da ke Kano.

Gwamnan ya bayyana haka a yayin da ya kai ziyarar duba mutanen da Ibtila'in ya rutsa da su a Asibitin

Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin tabbatar da an hukunta mutumin nan da ya cinnawa mutane wuta lokacin da suke Sallah a Larabar Abasawa da ke Kano. Gwamnan ya bayyana haka a yayin da ya kai ziyarar duba mutanen da Ibtila'in ya rutsa da su a Asibitin
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

HOTUNA: Ziyarar Gwamna Jihar Katsina Dikko Raɗɗa da wasu muƙarrabansa zuwa gidan hamshaƙin ɗan kasuwa Alhaji Dahiru Bara'u Mangal, don jajanta masa sakamakon jinyar da ya yi a ƙasar waje.

Yayin ziyarar sun yi addu’o’in ƙarin lafiya ga ɗan kasuwar da addu'ar samun haɗin kan

HOTUNA: Ziyarar Gwamna Jihar Katsina Dikko Raɗɗa da wasu muƙarrabansa zuwa gidan hamshaƙin ɗan kasuwa Alhaji Dahiru Bara'u Mangal, don jajanta masa sakamakon jinyar da ya yi a ƙasar waje. Yayin ziyarar sun yi addu’o’in ƙarin lafiya ga ɗan kasuwar da addu'ar samun haɗin kan
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Hakan na zuwa ne daidai lokacin da gwamnatin tarayya ta sake ta gayyatar ƙungiyar Ƙwadagon teburin sulhu, don warware taƙadamar da ke tsakanin bangaroirin biyu kan matsayar mafi ƙarancin albashi.

A cewar mataimakin shugaban ƙungiyar Ƙwadagon ta NLC cikin wata hirar su da BBC

Hakan na zuwa ne daidai lokacin da gwamnatin tarayya ta sake ta gayyatar ƙungiyar Ƙwadagon teburin sulhu, don warware taƙadamar da ke tsakanin bangaroirin biyu kan matsayar mafi ƙarancin albashi. A cewar mataimakin shugaban ƙungiyar Ƙwadagon ta NLC cikin wata hirar su da BBC
account_circle