Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profileg
Leadership Hausa

@LeadershipHausa

LEADERSHIP Hausa, Jarida ce ta tabbatar da shugabanci da wakilci nagari a Nijeriya, mai shalkwata a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Take:Don Gaskiya Da Kishin Kasa

ID:882484292

linkhttps://hausa.leadership.ng calendar_today15-10-2012 14:57:27

109,3K Tweets

139,2K Followers

523 Following

Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

HOTUNA: Rukunin farko na maniyata aikin Hajjin bana daga ƙasar Indiya sun fara sauka a birnin Madina na ƙasar Saudiyya.

📸: Inside The Haramain

HOTUNA: Rukunin farko na maniyata aikin Hajjin bana daga ƙasar Indiya sun fara sauka a birnin Madina na ƙasar Saudiyya. 📸: Inside The Haramain
account_circle
Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Shugaba Xi: Har Kullum Sin Da Hungary Na Kallon Alakarsu Daga Mahanga Mai Fadi Da Wa’adi Mai Tsawo hausa.leadership.ng/shugaba-xi-har…

Da Ɗumi-ɗumi: EFCC Za Ta Gurfanar Da Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Da ‘Yarsa A Gobe Alhamis hausa.leadership.ng/da-%c9%97umi-%…

Sojoji Sun Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutane Da Dama Tare Da Ceto Mutane A  Borno Da Kaduna hausa.leadership.ng/sojoji-sun-dak…

2024 Hajj: Za A Ƙaddamar Da Tashin Maniyyata Zuwa Saudiyya Karon Farko A Kebbi hausa.leadership.ng/2024-hajj-za-a…

Gwamna Nasir Ya Bada Gudunmuwar Naira Miliyan 100 Ga Kungiyar Lauyoyi Kan Gina Sakatariya A Kebbi hausa.leadership.ng/gwamna-nasir-y…

Mansura Isah ta fito ta kare kanta daga zargin da wasu ke yi mata, cewa tana amfani da damarta wajen neman suna.

Tsohuwar jarumar ta bayyana cewar ba za ta janye kalaman da ta yi a kan abin da ta gani a wata makarantar Firamare na harkar maɗigo ba a Jihar Kano.

Mansura Isah ta fito ta kare kanta daga zargin da wasu ke yi mata, cewa tana amfani da damarta wajen neman suna. Tsohuwar jarumar ta bayyana cewar ba za ta janye kalaman da ta yi a kan abin da ta gani a wata makarantar Firamare na harkar maɗigo ba a Jihar Kano.
account_circle