Isma'il Dahiru Danbaba (@danbabaisma) 's Twitter Profile
Isma'il Dahiru Danbaba

@danbabaisma

Alhamdulillah

ID: 862231617947021312

calendar_today10-05-2017 09:03:32

23 Tweet

97 Followers

178 Following

KOLLEROV (@umkollere) 's Twitter Profile Photo

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A. 1Lokacin da kake jiran sallah a masallaci. 2 Sallah a sahun farko. 3 Fadin ameen bayan karatun fatiha. 4 Sallar subhi acikin jam'I. 5 Yin addu'a ga dan uwanka musulmi a bayan idonsa. 6 Ciyarwa fisabilillah. 7koyar da alkhairi

Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yayiwa mai martaba sarkin Zazzau Alh. Dr. Shehu Idris rasuwa a safiyar yau Lahadi 20/9/2020. Sarki uba ga sarkin Kano,uba ga Kanawa uba ga Nigeria. Hakika anyi rashi. Allah yasa kana aljanna. Amin

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 

Allah yayiwa mai martaba sarkin Zazzau Alh. Dr. Shehu Idris rasuwa a safiyar yau Lahadi 20/9/2020. Sarki uba ga sarkin Kano,uba ga Kanawa uba ga Nigeria. Hakika anyi rashi. 

Allah yasa kana aljanna. Amin
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@drmsanir_lemo) 's Twitter Profile Photo

1/2 Allah ya jiqan Goni Abdurrahman Adam Shu'aibu, kafin Rasuwar sa shine Mai jawa Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo Baqi a Tafsirin G/Qaya tun daga Shakarar 2009 zuwa 2020. Kuma shine Babban Limamin Masallaci Asibitin Makka dake G/Qaya Kano. Ya Rasu yabar Matar Aure 1 da Yara 5

1/2
Allah ya jiqan Goni Abdurrahman Adam Shu'aibu, kafin Rasuwar sa shine Mai jawa Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo Baqi a Tafsirin G/Qaya tun daga Shakarar 2009 zuwa 2020.
Kuma shine Babban Limamin Masallaci Asibitin Makka dake G/Qaya Kano.

Ya Rasu yabar Matar Aure 1 da Yara 5
๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐—ถ๐—ป (@haramaininfo) 's Twitter Profile Photo

BREAKING NEWS | The crescent moon has been sighted in Saudi Arabia. Therefore, Ramadhฤn 1447 will begin tonight. May Allฤh ๏ทป accept our siyฤm, qiyฤm & acts of worship, and may He grant us the ability to utilise the precious moments of this Blessed month to engage in that which

BREAKING NEWS | The crescent moon has been sighted in Saudi Arabia.
Therefore, Ramadhฤn 1447 will begin tonight.

May Allฤh ๏ทป accept our siyฤm, qiyฤm & acts of worship, and may He grant us the ability to utilise the precious moments of this Blessed month to engage in that which