Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile
Bitcoin Hausa.

@bitcoinhausa

Domin ilimantar da wayar da akan al’umman akan #Bitcoin cikin harshen Hausa, yare wanda sama da mutum milyan 250 suke magana dashi.

ID: 1065323323574370309

calendar_today21-11-2018 19:17:27

7,7K Tweet

3,3K Takipçi

615 Takip Edilen

Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

#Bitcoin yana da kashi 3% na masu amfani a shekarar 2025. Wannan yana daidai da yawan masu amfani da kafafen sada zumunta a shekarar dubu biyu da biyar 2005 ko masu amfani da Intanet a shekarar dubu daya da dari tara da casa'in 1990. #BitcoinHausa

#Bitcoin yana da kashi 3% na masu amfani a shekarar 2025.

Wannan yana daidai da yawan masu amfani da kafafen sada zumunta a shekarar dubu biyu da biyar 2005 ko masu amfani da Intanet a shekarar dubu daya da dari tara da casa'in 1990.

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

🇫🇷 Kamfanin Faransa The Blockchain Group ya tara euro miliyan bakwai da dubu dari biyu (€7.2 miliyan) don kara sayen #Bitcoin. #BitcoinHausa

🇫🇷 Kamfanin Faransa The Blockchain Group ya tara euro miliyan bakwai da dubu dari biyu (€7.2 miliyan) don kara sayen #Bitcoin.

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

Kamfanin BlackRock mai dala tiriliyan goma sha ɗaya ya ce idan kowane millionaire na Amurka yana son samun #Bitcoin ɗaya, ba zai ishe su ba 👀 Karancin wadata na tafe‼️ #BitcoinHausa

Kamfanin BlackRock mai dala tiriliyan goma sha ɗaya ya ce idan kowane millionaire na Amurka yana son samun #Bitcoin ɗaya, ba zai ishe su ba 👀

Karancin wadata na tafe‼️

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

El Salvador ya sayi sama da #Bitcoin 250 tun bayan da IMF ta umarci ya daina. Bukele na barin dukiyar zamani ga ƙasarsa. Abin tarihin ne 🔥 #BitcoinHausa

El Salvador ya sayi sama da #Bitcoin 250 tun bayan da IMF ta umarci ya daina.

Bukele na barin dukiyar zamani ga ƙasarsa. Abin tarihin ne 🔥

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

Hasashen farashin #Bitcoin na Arkham Invest zuwa shekarar 2030: Matsayin Bull (karuwar kasuwa): dala miliyan biyu da dubu ɗari huɗu 🚀 Matsayin Tsaka-tsaki: dala miliyan ɗaya da dubu ɗari biyu 🚀 Matsayin Bear (faduwar kasuwa): dala dubu dari biyar 🚀 #BitcoinHausa

Hasashen farashin #Bitcoin na Arkham Invest zuwa shekarar 2030:

Matsayin Bull (karuwar kasuwa): dala miliyan biyu da dubu ɗari huɗu 🚀

Matsayin Tsaka-tsaki: dala miliyan ɗaya da dubu ɗari biyu 🚀

Matsayin Bear (faduwar kasuwa): dala dubu dari biyar 🚀

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

Babban kamfanin musayar kuɗi, Coinbase, zai ƙaddamar da cinikin hannayen jari na token a kan blockchain. Wall Street na sake ginuwa bisa #Bitcoin. Yana zuwa 🚀 #BitcoinHausa

Babban kamfanin musayar kuɗi, Coinbase, zai ƙaddamar da cinikin hannayen jari na token a kan blockchain.

Wall Street na sake ginuwa bisa #Bitcoin. Yana zuwa 🚀

#BitcoinHausa
Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

In our collaboration with Fuchaweb3 we have agreed to start teaching Core #Bitcoin in Hausa Native language, a language that over 250 million speak globally. Our mission is this people to adopt #Bitcoin, we need you to support our mission. #BitcoinHausa.

Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

Hasashen "#Bitcoin Power Curve Cycle Cloud" yana nuna cewa farashin zai kai kusan dala dubu dari biyu $200,000 kafin ƙarshen shekarar 2025. #BitcoinHausa

Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

Muna godiya ga @Fuchaweb3 tun bayan hadaka damukayi yake ta bijiro da hanyoyi na yadda Bitcoin Hausa zata ci gaba kuma ta zama abu na daban Wanda zata samu karbuwa ga jamaa. Yau ya saya mana domain a kokari cigaba. bitcoinhausa.com Zaa fara aikin website nan ba da

Bitcoin Hausa. (@bitcoinhausa) 's Twitter Profile Photo

🇷🇺 Ministan Kuɗi na Rasha ya ce #Bitcoin “ba za a iya haramta shi ba, a ra’ayinsu, hakan bai yiwuwa.” #BitcoinHausa

🇷🇺 Ministan Kuɗi na Rasha ya ce #Bitcoin “ba za a iya haramta shi ba, a ra’ayinsu, hakan bai yiwuwa.”

#BitcoinHausa