BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profileg
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID:18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

105,8K Tweets

2,2M Followers

46 Following

Follow People
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Fitacciyar jaruma a Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana wa shirin Mahangar Zamani sirrin ɗaukakarta, da kuma yadda take ji idan mutane suna zagin ta a shafukan sada zumunta.

Kalli cikakken shirin a nan - bbc.in/3UOQrpf

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Shugaba Zelensky ya amince cewa matsalar rashin karfin soji da Ukraine ke fuskanta ta na dagula kwarin gwiwar dakarunta
bbc.in/3WNbOK2

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A ranar Alhamis ɗin nan ne dai sabon nau'in kuɗin intanet na Kirifto da ake kira Notcoin ya fashe, bayan da manyan kamfanoni masu hada-hadar kuɗin na intanet suka ayyana shi a matsayin kuɗin da za a iya hada-hadarsa wato 'Exchanger'.
bbc.in/3QPh24c

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Real Madrid ta cimma yarjejeniya da Luka Modric na tsawaita kwantiragin dan wasan tsakiya na Croatia mai shekara 38 na karin shekara daya.
bbc.in/4athcoG

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Kun taɓa zuwa masallacin da ke da ado na rubutu kan gine-ginensa? 🕌

Wannan shi ne masallacin Shah da ke ƙasar Iran, wanda ke samun ɗumbin masu yawon buɗe ido da ke ziyartarsa domin kashe ƙwarƙwatar ido.

Kun taɓa zuwa masallacin da ke da ado na rubutu kan gine-ginensa? 🕌 Wannan shi ne masallacin Shah da ke ƙasar Iran, wanda ke samun ɗumbin masu yawon buɗe ido da ke ziyartarsa domin kashe ƙwarƙwatar ido.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A cikin wata hira da ya yi da BBC, Atiku ya bayyana cewa har yanzu bai gaji da gwagwarmayar siyasa ba kuma za a ci gaba da damawa da shi har sai nan gaba.

Matatar man fetur ta Dangote za ta sayi ɗanyen mai ganga miliyan 24 daga Amurka

Karin bayani - bbc.in/3ymfuYZ

Matatar man fetur ta Dangote za ta sayi ɗanyen mai ganga miliyan 24 daga Amurka Karin bayani - bbc.in/3ymfuYZ
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Albarkacin Ranar Yaƙi da Hawan Jini ta Duniya, masana sun ce wasu daga cikin masu fama da cutar ba sa sanin suna da ita.

Dr. Anisa Ambursa, likita ce a Najeriya, kuma ta yi bayani kan yadda masu fama da hawan jini za su kiyaye lafiyarsu.

account_circle