BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profileg
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID:18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

105,4K Tweets

2,2M Followers

46 Following

BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Hakan ya zo ne bayan da Girona ta lallasa Barcelona da ci 4-2 ranar Asabar.

Sakamakon na kuma nufin Girona ta samu gurbi a Gasar Champions League mai zuwa.

Yaya magoya bayan Madrid suka ji da wannan nasarar da suka yi?

Hakan ya zo ne bayan da Girona ta lallasa Barcelona da ci 4-2 ranar Asabar. Sakamakon na kuma nufin Girona ta samu gurbi a Gasar Champions League mai zuwa. Yaya magoya bayan Madrid suka ji da wannan nasarar da suka yi?
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Cikin wata wasiƙa da suka aike wa Shugaba Bola Tinubu a ranar juma'a, shugabannin daga Arewacin Najeriya sun ce kada gwamnatin tarayyar ta bayar da kai bori ya hau.

Ƙarin bayani - bbc.in/4dErJR5

Cikin wata wasiƙa da suka aike wa Shugaba Bola Tinubu a ranar juma'a, shugabannin daga Arewacin Najeriya sun ce kada gwamnatin tarayyar ta bayar da kai bori ya hau. Ƙarin bayani - bbc.in/4dErJR5
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Shugaban Hukumar Kula da Almajirai da Yara Marasa zuwa Makaranta ta Najeriya, Dr. Muhammad Sani Idris, ya ce za su yi ƙoƙarin fito da darajar karatun tsangaya, tare da zamanantar da tsarin karatun.

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta jihar Kano kuma jarumi a masana’antar Kannywood Abba El-Mustapha, ya shaida wa shirin Mahangar Zamani irin ƙalubalen da yake fuskanta yayin aiki da kuma matakan da zai ɗauka kan masu ƙin bin doka.

Kalli cikakken shirin na Mahangar Zamani a nan…

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Kawo yanzu Hamas na nazari kan martani da za ta mayar ga yarjejeniyar tsagaita bude wuta a zirin Gaza da aka yi wa kwaskwarima
bbc.in/3UsBQiV

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Yanzu dai abin tambaya shi ne ta yaya aka yi Iran ta samu damar kewaye takunkuman da aka ƙaƙaba mata?
bbc.in/3y4Y4A6

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Tsohon kocin Chelsea da ke horar da Bayern Munich Thomas Tuchel na cikin jeren mutanen da za su iya maye gurbin Erik ten Hag idan ya bar Manchester United a wannan kaka.
bbc.in/3QuFZlm

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Ko me zai faru da kuɗinku a Binance?

Ga cikakken bayani kan dalilin da ya sa babban dandalin hada-hadar kirifto na duniya, Binance, ke fuskantar babbar barazana a Najeriya.

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Foden ya doke Declan Rice na Arsenal da kuma Rodri na Man City don samun kyautar ta ƙungiyar marubutan wasanni ta Ingila.

Ƙarin bayani - bbc.in/3UoUd8j

Foden ya doke Declan Rice na Arsenal da kuma Rodri na Man City don samun kyautar ta ƙungiyar marubutan wasanni ta Ingila. Ƙarin bayani - bbc.in/3UoUd8j
account_circle