Optimi$t (@alaminaminsaeed) 's Twitter Profile
Optimi$t

@alaminaminsaeed

HEART OF A KING MIND OF A HUSTLER ¶…/ Your manners are your legacies not materials! ¶… I do accept corrections ¶ …📌 ألطالب القران 🥀

ID: 1538510600497774593

calendar_today19-06-2022 13:15:09

28,28K Tweet

1,1K Takipçi

4,4K Takip Edilen

Optimi$t (@alaminaminsaeed) 's Twitter Profile Photo

Gaskiya maganar Allah inaso in bar kasarnan domin bude ido, in Allah yayarda sae nayi yawo a duniya.. Siru filardhi in sha Allah.

Optimi$t (@alaminaminsaeed) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah kabani ikon zuwa dakinnan naka ya hayyu yaqayyum. Wallahi bansan yazanyi bah idan naga dakinka ido da ido❤️🥺, ya Allah gani gaka 🤲😪😭😭😭😭😭😭

Ya Allah kabani ikon zuwa dakinnan naka ya hayyu yaqayyum.
Wallahi bansan yazanyi bah idan naga dakinka ido da ido❤️🥺,  ya Allah gani gaka 🤲😪😭😭😭😭😭😭
I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

In kina da ƴaƴa toh ki dage wajen yi musu addu'ar shiriya. Sannan ki dage wajen roƙa musu arzikin duniya da na lahira. Ki bada himma sosai wajen roƙon Allah ya haɗa kawunansu su yi zumunci. Ki sani akwai lokacin da zai zo ƴaƴanki sune garun da zaki jingina a jiki. Su kaɗai zaki

⚜️𝕄𝕒𝕗𝕚𝕒𝕟 𝕓𝕠𝕤𝕤⚜️🚭 (@detectivesadiq1) 's Twitter Profile Photo

Allah mun godema da kayimu Musulmi masu Sallah. Allah kasa muyi kyakkyawan Qarshe. Allah ka shiryar da shuwagabanninmu akan hanyar gaskiya ka basu ikon sauke nauyi da suka dauka. Ameen

Optimi$t (@alaminaminsaeed) 's Twitter Profile Photo

Assalamu-alaikum tweeps. Let me end 2024 with this and say good bye to you all.🥀 I wish you All the best, see you next time in sha Allah. 🥺😃🤗