Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile
Trust Radio Live

@trustradiolive

The voice you can trust.
#live #Radio
Listen to us live on our website for your up to date news and entertainment.

📻🔊🎶

ID: 1621035978059046913

linkhttps://trustradio.com.ng calendar_today02-02-2023 06:42:01

3,3K Tweet

193 Followers

83 Following

Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Alamu sun bayyana da ke nuna yiwuwar ƙara farashin man fetur a Najeriya a hukumance. Karin bayani : shorturl.at/wibYS #naira NNPCL Tinubu #fuel Dangote Buhari PBAT

Alamu sun bayyana da ke nuna yiwuwar ƙara farashin man fetur a Najeriya a hukumance.

Karin bayani : shorturl.at/wibYS

#naira NNPCL Tinubu #fuel Dangote Buhari PBAT
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

The police high command, have declared Andrew Wynne (also known as Andrew Povich or Drew Povey), a British national, wanted for allegedly plotting to overthrow the government being led by President Bola Tinubu. Read more : shorturl.at/Gw0NV #naira Tinubu Treason

The police high command, have declared Andrew Wynne (also known as Andrew Povich or Drew Povey), a British national, wanted for allegedly plotting to overthrow the government being led by President Bola Tinubu.

Read more : shorturl.at/Gw0NV 

#naira Tinubu Treason
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin Najeriya ta ayyana wani dan kasar Birtaniya, Andrew Wynne (Andrew Povich ko Drew Povey), a matsayin wanda take nema ruwa a jallo kan yunkurin kifar da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Karin bayani : shorturl.at/owtAc #Tinubu Tinubu #Naira

Gwamnatin Najeriya ta ayyana wani dan kasar Birtaniya, Andrew Wynne (Andrew Povich ko Drew Povey), a matsayin wanda take nema ruwa a jallo kan yunkurin kifar da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

Karin bayani : shorturl.at/owtAc

#Tinubu Tinubu #Naira

NAJERIYA A YAU: Kuncin Rayuwar Da Ambaliya Ke Jefa Mutane. Domin sauke cikakken shirin, latsa nan👇 shorturl.at/bXiOG #fuel Tinubu Naira Galatasaray Rain

Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Ko kun san Dan Bello? Ga wasu muhimman abubuwa da baku sani ba game shi: Danna link din dake kasa domin kallon cikakken Bidiyo. 👇 youtu.be/7t_-I1oADt8 #Fuel Dan Bello Tinubu Naira Salary NNPCL

Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar ƙasurgumin ɗan daban nan da ya addabi jihar, Abba Burakita. Karin bayani : shorturl.at/tyel4 #Kano Kano Tinubu Naira

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar ƙasurgumin ɗan daban nan da ya addabi jihar, Abba Burakita.

Karin bayani : shorturl.at/tyel4

#Kano Kano Tinubu Naira
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Jama’a nawa kuka wayi gari da farashin litar mai a inda kuke? Hoto : Onyekachukwu Obi #Fuel Naira NNPCL President Tinubu Tulumbu Petrol

Jama’a nawa kuka wayi gari da farashin litar mai a inda kuke?

Hoto :  Onyekachukwu Obi

#Fuel  Naira NNPCL President Tinubu Tulumbu Petrol
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

HOTUNA: Yadda ’yan bumburutu ke cin kasuwa a Abuja Masu bumburutu sun fara cin kasuwarsu a Abuja a yayin da farashin man fetur ya tashi zuwa 1,250 a wurinsu. 📸 Onyekachukwu Obi #Fuel Subsidy Petrol Tulumbu Wike Malta Renewed Hope President Tinubu Dangote

HOTUNA: Yadda ’yan bumburutu ke cin kasuwa a Abuja

Masu bumburutu sun fara cin kasuwarsu a Abuja a yayin da farashin man fetur ya tashi zuwa 1,250 a wurinsu.

📸 Onyekachukwu Obi

#Fuel Subsidy Petrol Tulumbu Wike Malta Renewed Hope President Tinubu Dangote
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata jita-jitar samun saɓani tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima. Karin bayani : shorturl.at/41IMW #Tinubu #Shettima #arewa

Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata jita-jitar samun saɓani tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima.

Karin bayani : shorturl.at/41IMW

#Tinubu #Shettima #arewa
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Masu shan mai a Najeriya sun shiga rudani a ranar Talata bayan rade-radin ƙarin kuɗin litar man fetur. Karin bayani : shorturl.at/fr1Mp #fuel #subsidy Abuja Malta Dangote

Masu shan mai a Najeriya sun shiga rudani a ranar Talata bayan rade-radin ƙarin kuɗin litar man fetur.

Karin bayani : shorturl.at/fr1Mp

#fuel #subsidy Abuja Malta Dangote
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Kwana daya kacal da kara farashin man fetur ’yan kasuwa sun kara farashin kayan abinci na da ababen surufi a Jihar Taraba. Karn bayan : shorturl.at/Nyh4a #Fuel Dan Bello Naira Tinubu

Kwana daya kacal da kara farashin man fetur ’yan kasuwa sun kara farashin kayan abinci na da ababen surufi a Jihar Taraba.

Karn bayan : shorturl.at/Nyh4a

#Fuel Dan Bello Naira Tinubu
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Ko kun san Bello Galadanci (wanda aka fi da Dan Bello a soshiyal midiya)? Ga wasu muhimman abubuwa da ba ku sani ba game da shi: Danna link din dake kasa domin kallon bidiyon da muka yi bayani a kan fitaccen ma'abocin shafukan sadarwar na zamani. 👇 youtu.be/7t_-I1oADt8

Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

An tabbatar da mutuwar mutum biyu, wasu biyu kuma sun tsallake rijiya da baya, a sakamakon rushewar wani bene mai hawa biyu a Jihar Kano. trustradio.com.ng/ha/yanzu-yanzu… #Kano #Arewa #Rain

Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

Matatar Mai ta Dangote ta bayyana cewa Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) bai fara sayen fetur daga gare ta ba. Karin bayani : shorturl.at/ymlZ7 #FuelScarcity NNPCL Abuja Dangote

Matatar Mai ta Dangote ta bayyana cewa Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) bai fara sayen fetur daga gare ta ba.

Karin bayani : shorturl.at/ymlZ7

#FuelScarcity NNPCL Abuja Dangote
Trust Radio Live (@trustradiolive) 's Twitter Profile Photo

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa. Domin sauke cikakken shirin, latsa nan👇 aminiya.ng/najeriya-a-yau… #Fuel Naira President Bola Ahmed Tinubu