🔴Innocent Soul🔴🤐(@Sirfeerun) 's Twitter Profileg
🔴Innocent Soul🔴🤐

@Sirfeerun

Born to express ♥️🥰 not to impress 😎my tweet are just for fun🌚. don’t judge me by my tweet✨I can’t tolerate nonsense 😏.Travel enthusiast ✈️

ID:1220745892040511488

calendar_today24-01-2020 16:31:30

47,5K Tweets

8,8K Followers

2,2K Following

🔴Innocent Soul🔴🤐(@Sirfeerun) 's Twitter Profile Photo

Wuya koda magani ba dadi Allah katsare mu da kaddarar shiga wannan gida 🙏🙏
Gidan yari gidan maza gidan yari gidan wuta🔥

Wuya koda magani ba dadi Allah katsare mu da kaddarar shiga wannan gida 🙏🙏 Gidan yari gidan maza gidan yari gidan wuta🔥
account_circle
🔴Innocent Soul🔴🤐(@Sirfeerun) 's Twitter Profile Photo

Akwai wata kabila da Iyaye suke bibiyar budurcin Yaran su Mata weekly idan sun dawo dg school ko Unguwa don gudun matsala, manufar hakan shi ne bibiyar budurcin Yaransu sbd kaucewa kalubalen tarbiyya da kokarin tabbatar da cewar Yaran su sun Kai budurcin su gidajen auren su.

slimboy(@Moukthar0) 's Twitter Profile Photo

Dan Allah indai kuga wata bazawara mai saukin kudi kuyimin magana zan shahada na dauka. 😂😂😂❤️

Dan Allah indai kuga wata bazawara mai saukin kudi kuyimin magana zan shahada na dauka. 😂😂😂❤️
account_circle
Muhd Yahaya Bamalli(@MuhdYahya_B) 's Twitter Profile Photo

In lokachin yin arzikin mutum yayi zaiyi arziki ta hanyar da bai taba tsammani ba.

Ya Allah ka arzirtamu da Halal.

account_circle