yahai Ibn haruun(@SheikhYahai) 's Twitter Profileg
yahai Ibn haruun

@SheikhYahai

first Allah
👉proudly Muslim& mohd (SAW)is my hero
👉love mom&dad😘
👉Madrid fan's
👉businessman
👉jinin Fulani
👉I like Mercedes Benz

ID:1181175882192445441

calendar_today07-10-2019 11:54:27

9,3K Tweets

807 Followers

1,6K Following

Munir Assalafiy(@munir_assalafiy) 's Twitter Profile Photo

Dai dai muke da kowa duk wanda ya taba Prof. Isa Ali Ibrahim, CON sai mun taba shi. Yanzu baya saman kowanne matsayi saboda haka mutun ya iya kansa ko hanama mutun zama shima. Barakallahu fihkum 🥰

Dai dai muke da kowa duk wanda ya taba @ProfIsaPantami sai mun taba shi. Yanzu baya saman kowanne matsayi saboda haka mutun ya iya kansa ko hanama mutun zama shima. Barakallahu fihkum 🥰
account_circle
Muhd Yahaya Bamalli(@MuhdYahya_B) 's Twitter Profile Photo

Ka taimaki mutum da aikin yi, ko jari na sana’a yafi ka rika bashi 5k duk lokacinda kuka hadu.

Matasa mu farka, duk wanda zai taimakeka idan ba ta fuskar aikin yi ko sana’a bane wallahi ba mai son cigabanka bane.

account_circle
Muhd Yahaya Bamalli(@MuhdYahya_B) 's Twitter Profile Photo

WAJIBI NE MU GAYAWA KAMMU GASKIYA JAMA'A.

Wallahi da yawan mutane ba Addu'ar ce tasu ba'a karɓa ba IKHLASI suke rasawa Acikin Addu'ar tasu.

Duk Aikin da baka tsarkake zuciyar ka ba kuma kayi don Allah to ba ruwan Allah dashi Allah yana karɓar tsarkaka ne.

account_circle
Aliyuuu(@_Aaliyuu) 's Twitter Profile Photo

Isa, my firstborn, will be named after my beloved mentor, role model, and father, Prof. Isa Ali Ibrahim, CON, In Sha Allah. He will be called “Isa Ali.”🥰

account_circle
yahai Ibn haruun(@SheikhYahai) 's Twitter Profile Photo

Saboda Allah me Abun burgewa Anan ? Da Girmansa maimakon shine zai yiwa Amarya Nasiha Amma naga shi kansa Yanaso Amai, Allah dai ya kyau Amma Girma kan ya faɗi Anan

account_circle
Muhd Yahaya Bamalli(@MuhdYahya_B) 's Twitter Profile Photo

“Manufar zuwanka duniya shine ka kadaita Allah da bauta.
Kuma shine mafi girman hakki akanka.
A kula kar ayi farkar jaji.”

account_circle
I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

WASIYYAR IBNUL QAYYIM
Ibnul Qayyim (RahimahulLah) Yana cewa:

Ya kai wanda ke nufin ya gama da duniya lafiya
Zo ka saurari zancen wanda ke nufin taimaka maka da nasiha
Ka dage wajen riƙo da wahayi a dukkan al'amuranka
Ka bai wa Qur'ani da Sunnar Manzon Allah kariya
Wajen kafa

account_circle
Pearls of Sunnah(@PearlsOfSunnah_) 's Twitter Profile Photo

Shaykh ul-Islam Ibn Taymiyyah رحمه الله said:

'It is upon everyone who ascribes to the Deen in either statement or action that they follow the Companions, taking them as their example.'

[Jami' al-Masaail, (7/193)]

account_circle
Cool_Ustaaz ❁(@Cool_Ustaz) 's Twitter Profile Photo

YA ALLAH, Allow the Quran to be our companion in Paradise; and make it a protection and barricade between us and the Hellfire, Aameen.🤲🏾

YA ALLAH, Allow the Quran to be our companion in Paradise; and make it a protection and barricade between us and the Hellfire, Aameen.🤲🏾
account_circle
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON(@ProfIsaPantami) 's Twitter Profile Photo

Ganawa da Babban Malamin Hadith, Shaykh Abu Is'haq Al-Huwainy, wanda Shaykh Muhammad Nasiriddeen Al-Albani (RH) ya yi yabo akansa a wurare da yawa a littatafansa, kamar cikin Sahiha 5/586. Muna rokon Allah Ya ba shi lafiya, Ya sanya jinya ta zama kaffare gare shi da gare mu.

Ganawa da Babban Malamin Hadith, Shaykh Abu Is'haq Al-Huwainy, wanda Shaykh Muhammad Nasiriddeen Al-Albani (RH) ya yi yabo akansa a wurare da yawa a littatafansa, kamar cikin Sahiha 5/586. Muna rokon Allah Ya ba shi lafiya, Ya sanya jinya ta zama kaffare gare shi da gare mu.
account_circle
Abu Jabir Penabdul(@PenAbdull) 's Twitter Profile Photo

Ibn Hajar memorized Qur’an at the age of 9, he led the people in Taraweeh prayer in Masjidul Haram at the age of 12. He used to memorize half hizb of Qur’an everyday and at the age of 13 he has memorized many books including Umdatul ahkaam..

account_circle