BOSS👑🌿 (@shaeikhweeder) 's Twitter Profile
BOSS👑🌿

@shaeikhweeder

I Fear no one but Allah... Die hard Arsenal fan.. #001WEEDFAMILY.. I smoke weed for pleasure😌 🌿🥺💯

ID: 1938034843973259269

calendar_today26-06-2025 00:42:02

833 Tweet

691 Followers

249 Following

Sir MD (@sir__md) 's Twitter Profile Photo

If u want to help someone, help them while they are struggling in life, not after they die of hunger and u take bags of rice to their house. 😐

BOSS👑🌿 (@shaeikhweeder) 's Twitter Profile Photo

Idan Ka tashi aure!!! Ka auri matar aure, karka kuskura ka auri matar gida. Kayi aure, karKa bari a aureka. Ka auri wadda take sonka, ba wadda kake so va. Ka auri mace ba yar gwagwarmaya ba. Ka auri mai Son addini, ba mai Ilimin addini ba. Allah yamana zabi mafi alkairi🙏

BOSS👑🌿 (@shaeikhweeder) 's Twitter Profile Photo

Ke mutuwa!! Ke mutuwa kin mana gaggawa, Kin dauke duna uban maza, kin rabamu da Dan kunama, sha kwaramniya gugan karfe. Kaci na boka kaci na mallam, kaci na mai karamin karfi kaci na mai babban karfi.. Mai nasara wata hisabin sai Alahira.. Dan damusa muna zuwa sai munzo.. 😭

Ke mutuwa!! 
Ke mutuwa kin mana gaggawa, 
Kin dauke duna uban maza, kin rabamu da Dan kunama, sha kwaramniya gugan karfe.
Kaci na boka kaci na mallam, kaci na mai karamin karfi kaci na mai babban karfi.. Mai nasara wata hisabin sai Alahira.. 
Dan damusa muna zuwa sai munzo.. 😭