Rahma Television (@rahmatelevision) 's Twitter Profile
Rahma Television

@rahmatelevision

First Indigenous Bilingual TV Station in Kano, Nigeria. DM open to Ad Placements only! Available on NigComSat.

📞 +2348023724111

ID: 1005096853560537088

linkhttp://rahmatv.com calendar_today08-06-2018 14:38:58

6,6K Tweet

6,6K Followers

49 Following

Rahma Television (@rahmatelevision) 's Twitter Profile Photo

Manyan ƴan siyasar Najeriya sun mayarwa ƙungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP martani, a kan matsayar da gwamnonin suka ɗauka cewa ba su goyon bayan ƙulla duk wata haɗaka da za ta fitar da su daga PDP.

Ministocin harkokin wajen Najeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa ta musamman kan al'amura da dama da suka shafi harkokin tsaro da tattalin arziki a kan iyakokin ƙasashen biyu.

Jagoran ƴan adawa a Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana ziyarar aiki da shugaban ƙasar Bola Tinubu ke yi a ƙasar Faransa a matsayin 'mummunan watsi da aikinsa' na shugaban ƙasa yayin da ƙasar ke fama da manyan ƙalubale.

Gwamman jihar Edo, Monday Okpebholo ya ce gwamnatinsa a shirye take wajen sanya hannu kan dokar da ta tanadi hukuncin kisa ga waÉ—anda aka kama da laifin garkuwa da mutane.

Fadar shugaban Najeriya, ta musanta wasu rahotonnin da ke zargin cewa an hana mataimakin shugaban ƙasar, Kashim Shettima shiga fadar shugaban ƙasar ta Villa.

Rahotanni daga Rasha na bayyana cewa shugaban ƙasar Vladimir Putin ya sanar da tsagaita wuta a yaƙinsa da Ukraine saboda bikin Easter.

Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya, reshen jihar Filato ta gudanar da wani tattaki domin nuna adawa da matsalar tsaro da ke addabar jihar da ma wasu sassan yankin arewa ta tsakiyar Najeriya.

Gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso ta ce ta yi nasarar daƙile wata babbar maƙarƙashiyar kifar da gwamnatin kyaftin Ibrahim Traoré, inda ta yi zargin cewa, masu haɗa maƙarƙashiyar na makwabciyar ƙasar, Ivory Coast.

Mazauna Kano, jihar da ta fi kowacce yawan al'umma a Najeriya da jihohin Jigawa da Katsina na ci gaba da kokawa kan rashin wutar lantarki.

Gwamnan jihar Neja, Umaru Mohammed Bago, ya sanya dokar taƙaita zairga-zirgar baburan haya daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe a Minna babban birnin jihar sakamakon yawaitar rikicin 'yan daba a birnin.

Hukumar Alhazai ta Ƙasa a Najeriya ta sanar da kammala shirye-shirye domin soma jigilar maniyyata aikin Hajjin bana zuwa kasar Saudiyya ranar 9 ga watan Mayu.

Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Uba Sani ya bayar da umarnin ƙwace gidaje da filayen da tsohuwar gwamnatin da ta shuɗe ta Malam Nasiru El-Rufa'i ta sayar a jihar.

Gwamnan jihar Delta da ke yankin Neja Delta a kudancin Najeriya, Sheriff Oborevwori ya fice daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa jami'yyar APC mai mulki a ƙasar.

Mutane 9 ne suka mutu yayin da fiye da 40 suka jikkata bayan wani jirgin saman Rasha mara matuƙi ya afkawa wata motar safa da ke jigilar ma'aikata a gabashin Ukraine.

Wata kotu a Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya ta sanya ranar bakwai ga watan Mayu, domin yanke hukunci ga wasu mutane huɗu da ake zargi da fasaƙaurin tururuwa don fitar da su daga Kenya.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci hukumomin tsaron ƙasar su gaggauta kawo ƙarshen matsalar tsaro da take ƙara ƙamari a jihohin Borno da Filato da Binuwai da kuma Kwara.

Hukumar inshorar bankuna a Najeriya ta Nigeria Deposit Insurance Corporation (NDIC) ta ce ta fara biyan mutanen da kuɗaɗensu suka maƙale a Bankin Heritage da ya durƙushe.