King🤴(@KingSabubakar1) 's Twitter Profileg
King🤴

@KingSabubakar1

Engineer #problem solver

ID:1498577532685271044

calendar_today01-03-2022 08:35:43

7,7K Tweets

6,6K Followers

5,7K Following

King🤴(@KingSabubakar1) 's Twitter Profile Photo

Munga kwalliyar jiya kowa yayi kyau face face,

Yanxu Kuma mun Gama shiri munsa Data muna jiran day two 2, Dan Allah a shirya da wuri

account_circle
King🤴(@KingSabubakar1) 's Twitter Profile Photo

Masha Allah Allah yakarbi ibadunmu🤲.
Albarkacin sallah duk Wanda yakeso yagasister ta ba face mask iya na yau ne kawai😅

account_circle
King🤴(@KingSabubakar1) 's Twitter Profile Photo

Taqabbalallahu Minna wa minkum.
Eidun mubarak alaina wa alaikum.

Barka da sallah🕋, Allah ya karbi ibadunmu 🤲.

Taqabbalallahu Minna wa minkum. Eidun mubarak alaina wa alaikum. Barka da sallah🕋, Allah ya karbi ibadunmu 🤲.
account_circle
King🤴(@KingSabubakar1) 's Twitter Profile Photo

Kin taba ganin dan siyasa yaci zabe Kuma ya Kara dawowa campaign a kauye Yana rokon talakawa...?
Ai saidai in kanason wani abu ka bishi Abuja.🙏🙄

account_circle