Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profileg
Abu Abdurrahim

@Jr_da3ee

Son. Husband. Father. Businessman.

ID:1299471064993607681

calendar_today28-08-2020 22:17:15

3,8K Tweets

543 Followers

403 Following

Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

A sharhin Dr. Abubakar Birnin kudu na littafin Igāthatul lahfān da kashe-kashen zukātan da Malam Ibnul Qayyim yayi, zaka fahimci rashin Īmani, tausayi da tunanin makoma da jagororin ƙasarnan suka rasa yanada alaƙa sosai da mutuwar Zuciya saboda tsabar zalunci da aka ginata akai.

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

Zuciya idan alkhari da hasken wahayi suka daina shiga a cikinta, to babu 6arnar da bazata iya aikatawa ba domin ta biyawa kanta buƙatar sha'awar da take nema wacce batada ƙarshe. Ana wa'azi da nasiha amma saboda Allah ya kulle ƙofar shigar alkhari a zukatansu, sai kaga babu canji

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

May Allah bless Malam Al-fawaaid Bookshop and the anonymous person who gifted me this wonderful book by Sheikh Abdurrazāq Al-badr. So much to learn and relearn from it. Tsarki ya tabbata ga Allah.

May Allah bless Malam @Chubado_a and the anonymous person who gifted me this wonderful book by Sheikh Abdurrazāq Al-badr. So much to learn and relearn from it. Tsarki ya tabbata ga Allah.
account_circle
أبو زارع المدني(@AbuZaare) 's Twitter Profile Photo

لا دواء ولا شفاء أعظم من القرآن | الشيخ د. محمد بن محمد المختار الشنقيطي حفظه الله.

account_circle
Ɗan Madara(@abbastijjani_) 's Twitter Profile Photo

From the signs of the success of a servant is his ability to lower his gaze in seclusion ie in his tech devices and where he can steal glances without being noticed, and in his conscience ie he doesn't fantasise about the prohibited.

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

I love Dr. Amir Bahjat and I love listening to his beneficial lessons. Subhanallah, this excellent, humble and young Sheikh will make one fall in love with seeking and preserving knowledge more and more. May Allah Subhanahu wa ta'ala preserve him upon goodness.

account_circle
سلمى(@salmaaaa_y) 's Twitter Profile Photo

Bad character is so poisonous— it will impede your growth, ruin your relationships and distance you from good people.

People will only choose to be around you for something they want and true love/friendship will be very difficult to find.

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

Akwai nau'ukan raha ko tattaunawar da basu kamaci mutum mai addini, kamāla da ƙima ace suna faruwa tsakanin shi/ta da opposite genders ba a irin waɗanan kafāfe da Shaiɗan ya zube hājarsa. Musulunci addini ne mai tsāri, muji tsoron Allah mu kiyāye.

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

Har Allah ya ɗauki raina, bazan daina yiwa Dr. Abubakar Birnin kudu addu'a ba daya yimana explanation and commentary na littafin Igāthatul Lahfan na Malam Ibnul Qayyim. Allah ya saka masa da alkhairi ya ƙarawa rayuwarsa albarka.

account_circle
Abu Abdurrahim(@Jr_da3ee) 's Twitter Profile Photo

Duk lokacinda talakan ƙasarnan ya fara sanya hannunsa akan ƴan siyasarnan, wallahi ba jami'an tsaron da suka isa su hanashi ɗaukar doka a hannunsa. Sai dai idan daga councillors har governors za su koma zama a Abuja ne. Mutuwa ma fa ana daina tsoronta idan yanayi yayi tsanani.

account_circle