Masarautar KANO(@HrhBayero) 's Twitter Profileg
Masarautar KANO

@HrhBayero

His Highness Alh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL JP Sarkin Kano

ID:1216147780202266625

calendar_today12-01-2020 00:00:15

1,8K Tweets

17,1K Followers

59 Following

Masarautar KANO(@HrhBayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Abubakar Sa’ad III CFR, Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a gurin taron Karrama Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Dr. Nasir Ado
Bayero OFR A garin Sokoto
Allah Ya Kama Ran Sarki Ya Dade

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Abubakar Sa’ad III CFR, Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a gurin taron Karrama Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Dr. Nasir Ado Bayero OFR A garin Sokoto Allah Ya Kama Ran Sarki Ya Dade
account_circle
Masarautar KANO(@HrhBayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Tare da Dan Uwansa Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Dr. Nasir Ado Bayero OFR sun isa Garin Sokoto Domin Halartar Bikin karrama Mai Martaba Sarkin Bichi da (Doctorate Degree) Wanda Jami'ar Usman Dan Fodio Zatayi a Wannan Rana

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP and the Revival of Hawan Sallah Tradition [I] skydaily.ng/aminu-ado-baye… via Sky Daily

account_circle
Masarautar KANO(@HrhBayero) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah
Dawowar Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP daga hawan Fanisau
Aljannah mai masoya da yawa

Allah Ya Maimaita mana
Allah Ya Ja Zamanin Sarki
Ran Sarki Ya Dade
Ran Sarki Ya Dade
14/04/2024

account_circle
Masarautar KANO(@HrhBayero) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah Masha Allah.

Rahoton Hawan Sallah da Hawan Daushe wanda Gidan TV na Aljazeera Al Jazeera English Suka dauka.

Allah Ubangiji ya cigaba da Daukaka Masarautar Kano, Allah ya taimaki Sarki, Allah ya kara wa Sarki lafiya.
Allah yaja zamanin Sarki.

account_circle
Mk_maitama(@Mk__maitama) 's Twitter Profile Photo

Anjima ba'a yi Hawan Sallah me tsari, qayatarwa da kwarjini irin na wanann shekarar ba....Muna godewa Mai Martaba Sarki da Masarautar Kano bisa wannan namijin kokari da sukayi.....

Inji Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yayin jawabin Hawan Nasarawa a fadar Gwamnati.
Kano Chronicle

Anjima ba'a yi Hawan Sallah me tsari, qayatarwa da kwarjini irin na wanann shekarar ba....Muna godewa Mai Martaba Sarki da Masarautar Kano bisa wannan namijin kokari da sukayi..... Inji Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yayin jawabin Hawan Nasarawa a fadar Gwamnati. @KanoChronicle
account_circle