Dan inna fresh (NO English❌)(@Dan_inna_fresh) 's Twitter Profileg
Dan inna fresh (NO English❌)

@Dan_inna_fresh

My life😏 My chose👌 My mistake😱 My lessons📃 No work🖕 Go on with Your hustle😎

ID:1481974206959169536

calendar_today14-01-2022 12:59:37

42,7K Tweets

8,0K Followers

5,3K Following

Dan inna fresh (NO English❌)(@Dan_inna_fresh) 's Twitter Profile Photo

Thank you mah People Kun nunamin Ana tare One love 💕💕 8k followers 👌 wataran 8 billion zan mallaka ba 8k followers ba inshallah 🥰

Thank you mah People Kun nunamin Ana tare One love 💕💕 8k followers 👌 wataran 8 billion zan mallaka ba 8k followers ba inshallah 🥰
account_circle
Dan inna fresh (NO English❌)(@Dan_inna_fresh) 's Twitter Profile Photo

Rabonda Nasha Koda Ruwan faro ne Allah na manta balle Coke ko fanta Sai Yanzu gashi nachi Nasha dukta dalilin M J 🦅 Ubangiji Allah Yasaka da Alheri muma Allah yabamu abunyi Nagode Sosai Sir🙏🙏🙏

Rabonda Nasha Koda Ruwan faro ne Allah na manta balle Coke ko fanta Sai Yanzu gashi nachi Nasha dukta dalilin @moujerheid Ubangiji Allah Yasaka da Alheri muma Allah yabamu abunyi Nagode Sosai Sir🙏🙏🙏
account_circle
Dan inna fresh (NO English❌)(@Dan_inna_fresh) 's Twitter Profile Photo

Chocolate Color kinason Black Color kuwa 🤔 nide a shirye nake tunda aka aifeni Dama ke nake Jira🥹 Yake Mai tantausan lanba abar son kowa kin Wanda yarasa Yar Mummy and daddy Yar Amana Mai Nagartanchen Tarbiya irinta addinin islamah Ubangiji Allah Ya Amsa Gudirina akanki🙏♥️❤️

account_circle
Dan inna fresh (NO English❌)(@Dan_inna_fresh) 's Twitter Profile Photo

Yau bari na nunawa Duniya Yarinyan da nataba so Amma Bata Soni ba 🥹 daga nanne nafita daga harkan mata Dana Gane Baki ne ni Mai bakin jini haka wasu matan Suke cemin shiyasa bani basu Allah hadasu da Maza nagari nikuma Allah ya hadani da kudi na Gari Ameeeen Ya Allah