Bsquare (@bsquare_web3) 's Twitter Profile
Bsquare

@bsquare_web3

Crypto Trader | Graphics Designer | Web3 Enthusiast | Airdrop Hunter|

ID: 1228072872163319808

calendar_today13-02-2020 21:46:35

5,5K Tweet

628 Takipçi

1,1K Takip Edilen

Web3_Hunter (@sbanagus) 's Twitter Profile Photo

Wasu Web3 designs kenan daga dalibaina na Web3 design. Domin samun kwarewa ta fannin web3 design zakaniya yin registration domin ka samu horro tare da suuran dalibai Da kuma Bonus: a premium resources Domin tuntubarmu, saika same mu ta whatsapp : wa.me/+2347065774618

Wasu Web3 designs kenan daga dalibaina na Web3 design.

Domin samun kwarewa ta fannin web3 design zakaniya yin registration domin ka samu horro tare da suuran dalibai

Da kuma Bonus: a premium resources 

Domin tuntubarmu, saika same mu ta whatsapp : wa.me/+2347065774618
Bsquare (@bsquare_web3) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah! 🎉 Rejoice with me as I’ve successfully completed my graphic design course, coached by the amazing Web3_Designer Special thanks to S~M Ɗanpullo and Mahmoud Sardauna for the vital roles they played throughout this beautiful journey. I truly appreciate you!

Alhamdulillah! 🎉 
 
Rejoice with me as I’ve successfully completed my graphic design course, coached by the amazing <a href="/SBanagus/">Web3_Designer</a> 

Special thanks to <a href="/S_M_Danpullo/">S~M Ɗanpullo</a> and <a href="/Mahmoudsardauna/">Mahmoud Sardauna</a>  for the vital roles they played throughout this beautiful journey. I truly appreciate you!
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Elympics Nigeria 🔥: Zuwa anjima zan kasan ce a channel ɗin Elympics, Inda zamu tattauna akan duk wani abu da mutun ya kamata ya sani akan: 1. Tsarin yadda ake building Projects akan Blockchain Technology!... 2. Ban bancin Project da yake da Blockchain ɗin shi. Da kuma wanda

Elympics Nigeria 🔥:

Zuwa anjima zan kasan ce a channel ɗin Elympics, Inda zamu tattauna akan duk wani abu da mutun ya kamata ya sani akan:

1. Tsarin yadda ake building Projects akan Blockchain Technology!...

2. Ban bancin Project da yake da Blockchain ɗin shi. Da kuma wanda
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Elympics Mic🔥✍️!. Kamar yadda muka saba gudanar da karatu duk ranar ASABAR (Saturday), insha'Allah a wannan satin ma zan kasan ce Tare Da Elympics Nigeria. Topic da zamu tattauna akai shine: BLOCKCHAIN BEYOND CRYPTO!. Host: Bsquare Digital Hub Me gabatar wa Co-host: Ameer

Elympics Mic🔥✍️!.

Kamar yadda muka saba gudanar da karatu duk ranar ASABAR (Saturday), insha'Allah a wannan satin ma zan kasan ce Tare Da Elympics Nigeria.

Topic da zamu tattauna akai shine: BLOCKCHAIN BEYOND CRYPTO!.

Host: Bsquare Digital Hub 

Me gabatar wa Co-host: Ameer
Bsquare (@bsquare_web3) 's Twitter Profile Photo

I designed this Fictional event flyer this morning to keep my skills on.... Fellow designer rate my Work pls 🙏 #DesignChallenge

I designed this Fictional event flyer this morning to keep my skills on....

Fellow designer rate my Work pls 🙏 

#DesignChallenge
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

Anjima zan ƙara kasan cewa tara a shirin ELYMPICS MIC, Kashi na 004☺️😍!. Topic da zamu tattauna shine: "Blockchain Beyond Crypto Epic 2". Zamu tattauna abubuwa masu matukar muhimmanci da mutun ya kamata ya sani dan gane da tsarin Blockchain da abubuwan da ake amfani dasu fiye

Anjima zan ƙara kasan cewa tara a shirin ELYMPICS MIC, Kashi na 004☺️😍!.

Topic da zamu tattauna shine: "Blockchain Beyond Crypto Epic 2".

Zamu tattauna abubuwa masu matukar muhimmanci da mutun ya kamata ya sani dan gane da tsarin Blockchain da abubuwan da ake amfani dasu fiye
Ameer Basheer (@amurcrypto) 's Twitter Profile Photo

🎤 ELYMPICS COMMUNITY HANGOUT – LIVE TODAY! It’s Wednesday, and you know what that means — it’s time to vibe with the squad! 🔥 Join us for a 30-minute Open Mic Session where YOU get the mic: ✨ Share your Web3 journey 😂 Crack jokes or tell a funny story 🎮 Talk about

🎤 ELYMPICS COMMUNITY HANGOUT – LIVE TODAY!

It’s Wednesday, and you know what that means — it’s time to vibe with the squad! 🔥

Join us for a 30-minute Open Mic Session where YOU get the mic:  
✨ Share your Web3 journey  
😂 Crack jokes or tell a funny story  
🎮 Talk about
Mahmoud Sardauna 🇳🇬 (@mahmoudsardauna) 's Twitter Profile Photo

Masu neman aikin web3 mu rika hankali da link da ake turo mana na shiga Telegram. Sau da dama phishing link ne. Hanya mafi sauki shi ne searching na sunan wannan project ko kuma searching na address da suka rubuta, a madadin clicking ɗinsa kai tsaye. Misali: idan naga

Masu neman aikin web3 mu rika hankali da link da ake turo mana na shiga Telegram. 

Sau da dama phishing link ne.

Hanya mafi sauki shi ne searching na sunan wannan project ko kuma searching na address da suka rubuta, a madadin clicking ɗinsa kai tsaye.

Misali: idan naga