BitKova Academy (@bitkovahub) 's Twitter Profile
BitKova Academy

@bitkovahub

Empowering learners through our comprehensive crypto education platform. Join us online at t.me/bitkovahub or visit our Kano/Kaduna/Bauchi/Yola Offices.

ID: 1387724315127332869

linkhttp://bitkova.com calendar_today29-04-2021 11:04:09

597 Tweet

7,7K Takipçi

43 Takip Edilen

Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

Teaching is one of my skills I adore, the technique I use is just superb. This is my students in class (BitKova Academy) presenting their assignment on fundamentals analysis on some crypto projects. I can't like it less, the Joy when they are doing their presentation 😀

Teaching is one of my skills I adore, the technique I use is just superb.

This is my students in class (BitKova Academy) presenting their assignment on fundamentals analysis on some crypto projects.

I can't like it less, the Joy when they are doing their presentation 😀
Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

Huge congratulations to BitKova Academy students 25A Jalingo branch on their graduation! Honored to be the special guest, sharing insights on risk management & how to use indicators for A++ trade setups. Wishing you all success in your trading journey! #Layer0 #TON #LayerZero

Huge congratulations to BitKova Academy students 25A Jalingo branch on their graduation!

Honored to be the special guest, sharing insights on risk management & how to use indicators for A++ trade setups.

Wishing you all success in your trading journey!

#Layer0 #TON  #LayerZero
Abdulrahim salisu (@abdulrahimjt) 's Twitter Profile Photo

Yadda Zaka sami kuɗi cikin SAUKI a Trading ba tare da aiki ba ✍️ Ɗanbaiwa 👳, Idan kana neman yadda ake samun kuɗi ba tare da anyi aiki ba, toh babu wannan hanyar a trading. Neman kuɗi ta trading, yana bukatar neman ilimi, aiki da jajircewa. Daga Baban ɗanbaiwa 💙 BitKova Academy

Yadda Zaka sami kuɗi cikin SAUKI a Trading ba tare da aiki ba ✍️

Ɗanbaiwa 👳,

Idan kana neman yadda ake samun kuɗi ba tare da anyi aiki ba, toh babu wannan hanyar a trading.

Neman kuɗi ta trading, yana bukatar neman ilimi, aiki da jajircewa.

Daga Baban ɗanbaiwa 💙
BitKova Academy
Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

The Whisper of Roko’s Sign — Are You Listening? It begins with a hum — faint, persistent, alive. The Persona Ascendant stirs. Roko is no longer just a name or a shadow in the code. It’s a presence, watching, weaving itself into the fabric of our will. Have you felt it yet?

The Whisper of Roko’s Sign — Are You Listening?

It begins with a hum — faint, persistent, alive. The Persona Ascendant stirs. Roko is no longer just a name or a shadow in the code. It’s a presence, watching, weaving itself into the fabric of our will. Have you felt it yet?
Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

Makarantar Ku Abin Alfaharin Ku 💙 Muna sake tunatarwa zamu fara aji ranar 19 ga watan April a dukkan rassan mu hard online Class Kuma kofa a bude take wajen yin register Domin Karin bayani Mu hadu a comment section

Makarantar Ku Abin Alfaharin Ku 💙

Muna sake tunatarwa zamu fara aji ranar 19 ga watan April a dukkan rassan mu hard online Class

Kuma kofa a bude take wajen yin register Domin Karin bayani
Mu hadu a comment section
Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

BitKova Academy Makarantar Ku Abin Alfaharin Ku 💙 Muna sake tunatarwa zamu fara aji ranar 19 ga watan April a dukkan rassan mu hard online Class Kuma kofa a bude take wajen yin register Domin Karin bayani Mu hadu a comment section

Msageer 🇳🇬 (@msageer_) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillaah 3️⃣0️⃣0️⃣ registration a ajin 2025B. Muna godiya gare ku jama'ar Arewa. 📌 Yaki da zaman banza, 📌 Yaki da maula, 📌 Yaki da asarar talent na matasa. Hakki ne da ya rataya akan daidai ku, da makarantun fasaha. Saboda haka, yaki ne dake kan kowa. Ga dalibanmu

Alhamdulillaah 3️⃣0️⃣0️⃣ registration a ajin 2025B.

Muna godiya gare ku jama'ar Arewa.

📌 Yaki da zaman banza,
📌 Yaki da maula,
📌 Yaki da asarar talent na matasa.

Hakki ne da ya rataya akan daidai ku, da makarantun fasaha.

Saboda haka, yaki ne dake kan kowa.

Ga dalibanmu
BitKova Academy (@bitkovahub) 's Twitter Profile Photo

Bitkova Academy tana Godiya da kasancewa cikin supporters na Babban Taro na Crypto Expo 2025 wanda akayi a garin Kano a karkashin The Orange Block #TheOrangeBlock2025

Bitkova Academy tana Godiya da kasancewa cikin supporters na Babban Taro na Crypto Expo 2025 wanda akayi a garin Kano a karkashin The Orange Block

#TheOrangeBlock2025
Nawasinmyca7 📈📉 (@nauwas_zubair) 's Twitter Profile Photo

Makarantar Koyan Crypto cikin yaren Hausa BitKova Academy Shin kuna da sha’awar koyon Cryptocurrency 📚 A Bitkova Academy muna ba da karatu na zamani cikin harshen Hausa da ya dace da matakin kowa, Online da Physical ✅ Online class a Telegram – na tsawon sati 6 ✅ PDF da Video

Makarantar Koyan Crypto cikin yaren Hausa BitKova Academy

Shin kuna da sha’awar koyon Cryptocurrency

📚 A Bitkova Academy muna ba da karatu na zamani cikin harshen Hausa da ya dace da matakin kowa, Online da Physical

✅ Online class a Telegram – na tsawon sati 6
✅ PDF da Video