Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profileg
Bashir Yahuza Mfashi

@Bashirmalumfash

A journalist, bi-lingual writer, and a poet. I write in English and Hausa languages. I work with Taskar Gizago, Abuja/Katsina as MD/CEO.

ID:606147125

calendar_today12-06-2012 08:35:56

3,2K Tweets

1,2K Followers

1,5K Following

Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-17
To fa...! Zinatu dai ta yi ɓatan dabo, ko sama ko ƙasa! Shin me ya yi zafi haka shi ba wuta ba? Ku biyo mu domin jin yadda ta kasance. Za ku iya sauraron kashi na 1 zuwa na 17 a tashar YouTube ta @TaskarGizago
~~~
youtu.be/sof4vZOoCbY?si…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-8

~~~~~~~
Mamman Abu Mamman ya faɗa kogin soyayyar Zinatu. Ko yaya suke ƙarƙarewa? Ku biyo mu a kashi na 8 na wannan ƙayataccen labari, a littafin ZINATU MATAR GWAMNA.
~~~~~~~
youtu.be/RZppH6S-xMg?si…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-7

Ga ci gaba na karatun littafin ƙirƙirarren labarin ZINATU MATAR GWAMNA a YouTube (TaskarGizago). Labari ne na Gaggarumar Soyayya, Jumurɗar Siyasa da Faɗi-Tashin Rayuwa. An rubuta shi domin Ilimantarwa, Faɗakarwa da Nishaɗantarwa.

youtu.be/fW3goI24800?si…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

BOBRISKY: YADDA NAMIJI YA KOMA MACE
~~~~~~
BOBRISKY dai an haife shi a Lagos ne, shekaru 33 da suka gabata a matsayin NAMIJI. Sai dai a yanzu ya koma MACE a tsarin halitta. A wannan bidiyon, an yi bayani dalla-dalla yadda wannan al'amari ya faru.
~~~~~~~
youtu.be/zQbrFoADYfY?si…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

youtu.be/kQd6nWYgckw?si…

MACE ZA TA IYA ZINA BISA LARURA - Prof Ibrahim Maqari

Shin ko ya halatta mace ta aikata ZINA saboda lalurar yunwa, domin ta samu abin da za ta ci? Sheikh Ibrahim Maqari ya bijiro da gamsasshen bayani bisa ilimi a cikin wannan bidiyo na minti 9:54.

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-6
~~~

Ga kashi na 6 na littafin, na Bashir Yahuza Malumfashi. Littafi ne na: ✓Gwagwarmayar Soyayya. ✓Jumurɗar Siyasa. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa.
Ku saurari kashi 1-6 a YouTube @taskargizago

youtube.com/watch?v=cChYUj…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-6

Ga kashi na 6 na littafin, na Bashir Yahuza Malumfashi. Littafi ne na: ✓Gwagwarmayar Soyayya. ✓Jumurɗar Siyasa. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa.
An rubuta shi domin: ✓Ilimantarwa. ✓Faɗakarwa. ✓Nishaɗantarwa. Ku saurari kashi 1-6 a YouTube @taskargizago

ZINATU MATAR GWAMNA-6 Ga kashi na 6 na littafin, na Bashir Yahuza Malumfashi. Littafi ne na: ✓Gwagwarmayar Soyayya. ✓Jumurɗar Siyasa. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa. An rubuta shi domin: ✓Ilimantarwa. ✓Faɗakarwa. ✓Nishaɗantarwa. Ku saurari kashi 1-6 a YouTube @taskargizago
account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

taskargizago.com.ng/2024/01/07/zin…

ZINATU MATAR GWANMA (1)

~~~
✓Daga Alƙalamin Bashir Yahuza Malumfashi

✓Za a riƙa tsakura littafin nan a kowace LAHADI.

✓Za ku iya sauraron karatun littafin nan a tashar YouTube ta @TaskarGizago
~~~

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

LITTAFIN ZINATU MATAR GWAMNA A YOUTUBE
~~~
Wannan ƙirƙirarren labari ne domin:
✓Raya Adabin Hausa. ✓Ilimantarwa. ✓Faɗakarwa. ✓Nishaɗantarwa.
~
Ƙayataccen labari ne na:
✓Jumurɗar Siyasa. ✓ Gawurtattar Soyayya. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa.

youtu.be/93NAd462H2M?si…

LITTAFIN ZINATU MATAR GWAMNA A YOUTUBE ~~~ Wannan ƙirƙirarren labari ne domin: ✓Raya Adabin Hausa. ✓Ilimantarwa. ✓Faɗakarwa. ✓Nishaɗantarwa. ~ Ƙayataccen labari ne na: ✓Jumurɗar Siyasa. ✓ Gawurtattar Soyayya. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa. youtu.be/93NAd462H2M?si…
account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

LITTAFIN A YOUTUBE
Kirƙirarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta, musamman domin:
✓RayaAdabinHausa.✓Ilimantarwa.✓Faɗakarwa.✓Nishaɗantarwa.
~
Ƙayataccen labari ne na:
✓JumurɗarSiyasa.✓Gawurtattar Soyayya. ✓Faɗi-Tashin Rayuwa.

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

LABARINA: TSAKANIN MARUBUCI KUMO DA DARAKTA SAIRA, WA YA FI GWANINTA GWANINTA?
~~~
Wannan taƙaitaccen sharhi ne da tsokaci game da fim ɗin LABARINA, Zango Na 8, Kashi Na 5.
~~~

youtu.be/UurkSTSMGAI?si…

LABARINA: TSAKANIN MARUBUCI KUMO DA DARAKTA SAIRA, WA YA FI GWANINTA GWANINTA? ~~~ Wannan taƙaitaccen sharhi ne da tsokaci game da fim ɗin LABARINA, Zango Na 8, Kashi Na 5. ~~~ youtu.be/UurkSTSMGAI?si…
account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-4
~~~
ƙayataccen ƙirkiarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta. Labari ne na: Jumurɗar Siyasa, Zazzafar Soyayya da Faɗi Tashin Rayuwa. Domin Ilimantarwa, Faɗakarwa da Nishaɗantarwa.
~~~
youtube.com/watch?v=vjn1Ox…

ZINATU MATAR GWAMNA-4 ~~~ ƙayataccen ƙirkiarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta. Labari ne na: Jumurɗar Siyasa, Zazzafar Soyayya da Faɗi Tashin Rayuwa. Domin Ilimantarwa, Faɗakarwa da Nishaɗantarwa. ~~~ youtube.com/watch?v=vjn1Ox…
account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

Ku Saurari Littafin a tashar @TaskarGizago ta YouTube, Domin Ilimantarwa, Faɗakarwa da Nishaɗantarwa!
~~~
youtu.be/KETGkN7UA24?si…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA-2 @TaskarGizago
~
Wannan ƙirƙirarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta. Littafi ne na labarin soyayya, jumurɗar siyasa da kuma faɗi-tashin rayuwa. Akwai Ilimantarwa, fadakarwa da nishaɗanyarwa.

youtube.com/watch?v=-hFRw7…

account_circle
Bashir Yahuza Mfashi(@Bashirmalumfash) 's Twitter Profile Photo

ZINATU MATAR GWAMNA
~
Wannan ƙirƙirarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta. Littafi ne na labarin soyayya, jumurɗar siyasa da kuma faɗi-tashin rayuwa. An rubuta shi ne domin Ilimantarwa, fadakarwa da nishaɗanyarwa.
~~~
youtu.be/KETGkN7UA24?si…

ZINATU MATAR GWAMNA ~ Wannan ƙirƙirarren labari ne da Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta. Littafi ne na labarin soyayya, jumurɗar siyasa da kuma faɗi-tashin rayuwa. An rubuta shi ne domin Ilimantarwa, fadakarwa da nishaɗanyarwa. ~~~ youtu.be/KETGkN7UA24?si…
account_circle