profile-img
Abdulbaki Jari

@Bahaushee

Poet • Motivation • History • Journalist

calendar_today16-03-2012 18:39:52

49,8K Tweets

374,4K Followers

12,7K Following

Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

A cikin shekaru ƙalilan al’umma na iya gyaruwa idan aka zage damtse kuma aka samu shugabanci na gari aka yi abubuwan da ya dace.

Haka zalika al’umma na iya lalacewa cikin shekaru kaɗan idan aka sakankance aka daina yin abubuwan da ya kamata.

Lalacewa tafi gyaruwa wahala. Kamar…

account_circle