Aminu Saira (@aminusaira) 's Twitter Profile
Aminu Saira

@aminusaira

Filmmaker, Director, Story Writer, CEO @SairaMovies, Facebook/Instagram: AminuSaira. en.wikipedia.org/wiki/Aminu_Sai…

ID: 229933323

linkhttp://www.aminusaira.com calendar_today23-12-2010 19:08:31

6,6K Tweet

299,299K Takipçi

166 Takip Edilen

Aminu Saira (@aminusaira) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah ka wulakanta duk wanda yake da Hannu wurin cin Zarafin wadannan Kanan Yaran 🤲 Allah ka hana su jin dadin Rayuwa 🤲 Ya Allah ka rusa Mulkin su 🤲💔💔💔

Ya Allah ka wulakanta duk wanda yake da Hannu wurin cin Zarafin wadannan Kanan Yaran 🤲 Allah ka hana su jin dadin Rayuwa 🤲 Ya Allah ka rusa Mulkin su 🤲💔💔💔
Nasir S. Gwangwazo (@gwangwazo) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah Alhamdulillah lokaci yayi ga Abu namu yazo wato SAIRA MOVIES TV kallo a tsaftace wacce Anan ne zaku ci gaba da kallon LABARINA SEREIS da DAKIN AMARYA da kuma wasu shirye shiryen masu ma,ana da nishadantarwa.

Alhamdulillah Alhamdulillah lokaci yayi ga Abu namu yazo wato SAIRA MOVIES TV kallo a tsaftace wacce Anan ne zaku ci gaba da kallon LABARINA SEREIS da DAKIN AMARYA da kuma wasu shirye shiryen masu ma,ana da nishadantarwa.
Aminu Saira (@aminusaira) 's Twitter Profile Photo

ALHAMDULILLAH , MASHA ALLAH. Cikin Qudirar Ubangiji da Ikon sa, Allah ya nufe mu da Samar da Tashar Talabijin ta (SAIRA MOVIES TV) wacce Anan ne zaku ci gaba da kallon LABARINA SEREIS da DAKIN AMARYA da kuma wasu shirye shiryen masu Kayatarwa Na KANNYWOOD. Saira Movies

ALHAMDULILLAH , MASHA ALLAH. Cikin Qudirar Ubangiji da Ikon sa, Allah ya nufe mu da Samar da Tashar Talabijin ta (SAIRA MOVIES TV) wacce Anan ne zaku ci gaba da kallon LABARINA SEREIS da DAKIN AMARYA da kuma wasu shirye shiryen masu Kayatarwa Na KANNYWOOD. <a href="/SairaMoviesTV/">Saira Movies</a>
Nasir S. Gwangwazo (@gwangwazo) 's Twitter Profile Photo

#labarinaseries In sha Allah Ranar Juma’a Mai zuwa 11 ga April Zamu saki Tallar Season 12. (TRAILER) Tallar na dauke da Ranar da za mu fara Haska muku shi a cikin wannan Watan na April. ga masu kallo a Talabijin Za su kalla Shirin ne kadai akan Tashar mu ta SAIRA MOVIES Tv.

abubakar Ibrahim (@thisisarbubakar) 's Twitter Profile Photo

#LabarinaSeries Season 12 is gonna be epic! Will Sumayya stay in the palace after all the hatred shown to her and her relatives? Will Abba divorce her for Presido now that he is back from medical checkup? Let's see how it unfolds! Aminu Saira #labarina

#LabarinaSeries Season 12 is gonna be epic! 

Will Sumayya stay in the palace after all the hatred shown to her and her relatives? 
Will Abba divorce her for Presido now that he is back from medical checkup? 
Let's see how it unfolds!
<a href="/AminuSaira/">Aminu Saira</a> #labarina
Aminu Saira (@aminusaira) 's Twitter Profile Photo

RANAKU DA LOKUTAN KALLON SHIRYE SHIRYEN KANNYWOOD MASU DOGON ZANGO A TASHAR SAIRA MOVIES TV. @sairamoviestv #kalloAtsaftace #labarinaseries #labarina