Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile
Algaita dubstudio

@algaitadub1

ID: 977508657817702400

calendar_today24-03-2018 11:33:20

46 Tweet

2,2K Followers

0 Following

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Fassarar da muka sa a gaba kenan a halin yanzu, wanda ya danganci tarihi ta fagen addini. Kamar yadda bahaushe yace, taba kidi taba karatu. Munsan kuma zakuso a karkata akala kadan, kada ayi ta abu daya ba sirki. A… instagram.com/p/B0fjxVplYH4/…

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Work in progress. This project is coming out soon on DVD and in our Mobile App (free viewing). Brace yourselves 😁 👍. #islamicmovie #algaita #movie #series

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Shin kun san wannan sashe na "A kafta" kuwa? Domin samun barkwanci, kafce, labaran jarumai da sauransu, ku kasance da wannan sashe. Domin kallon wannan dauka daga farko har qarshe?, maza shiga "Bio" na wannan… instagram.com/p/B5X8e65l5kI/…

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Jiya 20 ga watan disamba mun fitar da fassarar RESIDENT EVIL - SHARRIN CIKIN GIDA. Sannan a yau 21 ga watan disamba mun fitar da fassarar SANDAKHOZI 2 - ZAKARAN GASA. Nan gaba kadan kuma ga jerin sunayen… instagram.com/p/B6V0R8YFvrX/…

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Ga sabon cigaba da wannan kamfani ya qara samu harlau. Tashar Sunna TV sun fara nuna fassarar wannan kamfani naku. A yanzu haka a kowace ranar juma'a da qarfe 7 na dare, za a nuna shirin "Taririn Umar (R. A)".… instagram.com/p/B6ajqZaFQso/…

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Today the first ever south Indian movie dubbed into Hausa by our company has turned 9 years old. 02/03/2011 - 02/03/2020. Retweet if you like it. ☺ #algaita #dubbing #hausa #Arewatwitter

Algaita dubstudio (@algaitadub1) 's Twitter Profile Photo

Manhajar Algaita Movie Box Domin sauke wannan manjaha a danna rubutun link dake kasa - Android - play.google.com/store/apps/det…... Apple IOS (I-Phone) - Yana nan tafe... App Tutorial Video - youtu.be/YMTnSRqjj2Y

Manhajar Algaita Movie Box 
Domin sauke wannan manjaha a danna rubutun link dake kasa - 

Android - play.google.com/store/apps/det…...
Apple IOS (I-Phone) - Yana nan tafe...

App Tutorial Video - youtu.be/YMTnSRqjj2Y