
Hadiza Aliyu
@adizatougabon
Actor | IG: Adizatou | FB: AdizatouGabon | youtube.com/@hadizagabonof…
ID: 1287469490
http://www.hadizaaliyu.com 22-03-2013 01:53:32
5,5K Tweet
509,509K Takipçi
287 Takip Edilen


Masha Allah ❤️ Happy birthday to my lovely auntie Hadiza Aliyu May Almighty Allah bless your future ahead my lovely auntie


Happy Birthday Hadiza Aliyu Age with sufficient grace and fruitful years. Allah yayiwa rayuwa albarka ya kawo miji na gari.


Allah ya maki albarka ya kuma sa ki gama da duniya lafiya. Allah ya shiryar dake irin shiriyar da yake wa salihan bayinsa 🤲🏾 Allah ya kare ki da kariyarsa 🤲🏾 Allah ya bude maki kofofin alkairi 🤲🏾 Allah ya baki zuri'ar daiba. Today is lose another year Hadiza Aliyu Matar Mamman

Happy belated birthday Dijengala Hadiza Aliyu Allah's khair and noor now and always. Kinyi Qiba kinyi kyau😍 Kinyi Rama kinyi kyau😍 Dije kyaun ki ba daga Qiba bane ko Rama. Kyau a jinin ki yake. Allah karo shekaru masu albarka. Allah kawo miji na gari mu sha biki.




😊😊 I wish you keep this smile on your face always. Matar Mamman Allah maki albarka Hadiza Aliyu


May health and wealth always be your friends, may good luck and fortune always be by your side, may success and goodwill always be at your beck and call. Wishing you a very Happy Birthday. Our old Hadiza Aliyu





