Abdulrahimbhashim (@abdulrahimbhas1) 's Twitter Profile
Abdulrahimbhashim

@abdulrahimbhas1

ID: 1578098082184630292

calendar_today06-10-2022 19:01:40

116 Tweet

125 Followers

213 Following

Abdulrahimbhashim (@abdulrahimbhas1) 's Twitter Profile Photo

Sign up to BRC App and get a .btc domain airdrop. It's the one app you need to enter the BRC20 ecosystem. Enter through their bio: BRC App $BRCT #BRCApp app.brcapp.com/account/sign-u…

Rabiu Uba danzainab (@rabiuuba4) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah mun karbi hukuncin ka a kanmu da hannu bibbiyu ya Allah kamana zabin Alkairi,muna fadi muna nanatawa shi Allah baya kuskure.❤️❤️🤲🏼😎

Ya Allah mun karbi hukuncin ka a kanmu da hannu bibbiyu ya Allah kamana zabin Alkairi,muna fadi muna nanatawa shi Allah baya kuskure.❤️❤️🤲🏼😎
Rabiu Uba danzainab (@rabiuuba4) 's Twitter Profile Photo

Idan har zaka ce wa wanda ya je kotu a 2023 ba shi da tawakkali, toh sukuma wadan da sukaje kotu a 2019 fa su ya sunan su yan Akurkura?😂🙆🏻‍♀️🤫

Idan har zaka ce wa wanda ya je kotu a 2023 ba shi da tawakkali, toh sukuma wadan da sukaje kotu a 2019 fa su ya sunan su yan Akurkura?😂🙆🏻‍♀️🤫
Engr. Alkassim Fge (@engr_alkasimfge) 's Twitter Profile Photo

Na muku uzurin rashin sani Yaran Tsula Magana ake ta 50/50...😂 Gwamnan alfarma gwamnan yarjejeniya akwai maganganu a kasa idan kuka jisu sai kunyi kuka da idonku sai kunce OO JR, ya cuce ku nidai baza aji mutuwar Sarki a bakina ba...🤣

Na muku uzurin rashin sani Yaran Tsula Magana ake ta 50/50...😂

Gwamnan alfarma gwamnan yarjejeniya akwai maganganu a kasa idan kuka jisu sai kunyi kuka da idonku sai kunce OO JR, ya cuce ku nidai baza aji mutuwar Sarki a bakina ba...🤣