Abba Basharu Ph.D(@AbbaPhd20733) 's Twitter Profileg
Abba Basharu Ph.D

@AbbaPhd20733

I'm a soil scientist what's your superpower? Coffee first then soil science, πŸ“šπŸ’ͺKnow soil know life educator's guide.

ID:1722486017171558400

calendar_today09-11-2023 05:29:57

34 Tweets

17 Followers

144 Following

Abba Basharu Ph.D(@AbbaPhd20733) 's Twitter Profile Photo

Wlh kija mishi kunne, idan suna maki kallon ba kauyiya ki kara gaba abunki,suyi wayewan su,idan suna ganin kauyenci ne ai akwai randa da'a hadu. Dasu gane kece wayayyiya.

account_circle
Abba Basharu Ph.D(@AbbaPhd20733) 's Twitter Profile Photo

Ba'a auna masoyi da wannan nacin soyayya na kiran waya,da kalmomin soyayya,kira dare da rana,bada flower πŸ’πŸŒΉ,kalmomi masu dadi, duk wannan ba ma'auni bane na masoyi. Masoyi maganan aure yake.....πŸ‘‚πŸ‘‚

account_circle
Abba Basharu Ph.D(@AbbaPhd20733) 's Twitter Profile Photo

Assalamu'alaikum Warahmatullah!
Baya halatta mace ta bada kanta saboda lalura ta yunwa. Allah ya hana, Babu wani abu da sunnah fah bata fada ba game da addinin Allah, Halal, Haram bayyane suke yan uwana musulmai kawai mubi dokokin Allah da manzon sa mu zauna lafiya.

account_circle